JIKI MAGAYI: Na hakura da tafiyar Buhari daga yau, Kwankwaso zan yi – Sirajo Sa’idu

Wani mashahurin masoyin Buhari mai suna Sirajo Sa’idu mazaunin garin Wurno jihar Sokoto ya sanar wa…

Read More

TSEREN TSERE WA AREWA A 2022: Shekarar da kasafin Jihar Legas, ya kusa zarce jimlar kasafin Kano, Kaduna, Katsina, Sokoto, Zamfara, Barno, Yobe da Jigawa

Yayin da Arewa ke fama da Boko Haram da kuma ‘yan bindiga, a fannin tattalin arziki…

Read More

El-Rufai ya rantsar da mika sardar girma ga Sarkin Lere Suleiman Umaru

A ranar Laraba ne gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai yayi tattaki tare da tawagar sa zuwa…

Read More

Man fetur ɗin ƙasar nan na Najeriya ne, ba na Neja-Delta ba – Raddin Obasanjo ga Clark

Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo ya maida wa dattijon Neja-Delta Edwin Clark kakkausan raddin cewa arzikin…

Read More

LALACEWAR TSARO A KATSINA: Kowa ya kare kan sa, wanda ya mutu ya yi shahada – Gwamna Masari

Kusan shekaru bakwai bayan hawa mulkin Shugaba Muhammadu Buhari, ɗan Jihar Katsina, rashin tsaro na ƙara…

Read More

AREWA A HANNUN ‘YAN BINDIGA: Mahara sun kashe Hakimin Gada, sun yi wa mata fyaɗe a Zamfara

‘Yan bindiga sun kutsa garin Gada da ke cikin Ƙaramar Hukumar Bunguɗu, inda su ka kashe…

Read More

RIKICIN APCn KANO : Hadimin Ganduje ya koma tsagin Shekarau, ya ajiye mukaminsa

Mai baiwa gwamna Abdullahi Ganduje shawara kan harkokin da suka shafi Jiha, Muhammad Shehu, ya ajiye…

Read More

RIKICEN APCn KANO : Hadimin Ganduje ya koma tsagin Shekarau, ya ajiye mukaminsa

Mai baiwa gwamna Abdullahi Ganduje shawara kan harkokin da suka shafi Jiha, Muhammad Shehu, ya ajiye…

Read More

Dattawan Zamfara sun zargi jami’an tsaro da sakin ‘yan bindigar da ke tsare

Wasu gungun dattawan Jihar Zamfara sun yi kururuwar nuna damuwar su a kan sakin gaggan ‘yan…

Read More

Kin saka wa Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe hannu da Buhari ya yi rahama ce ga talakawan Najeriya – Garba Shehu

Kakakin fadar shugaban Kasa Garba Shehu ya bayyana cewa makudan kudin da za a kashe wajen…

Read More