YADDA MAJALISA TA YI WA KASAFIN 2022 KACA-KACA: ‘Yan Majalisa 469 sun cusa ayyukan ‘son rai’ 6576, sun zabge ayyukan Buhari 10,733

A bisa al’adar shugabanni, lokacin da hannu a kasafin kuɗi lokaci ne na murna. To amma…

Read More

GWAMNONIN KANO, KATSINA DA KADUNA A 2021: ‘Da burgu da zomo da kurege, kowane na shi hali ya ke bamban’

Gwamna El-Rufai: Kowa Ya Ci Zomo Ya Ci Gudu: A cikin shekarar 2021 dai a Arewa,…

Read More

SAƘON SABUWAR SHEKARA: Nan gaba za a rubuta sunayen mu da alƙalamin zinari – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa duk da matsaloli da ƙalubalen da Najeriya ke fuskanta, ya…

Read More

YA GUDU BAI TSIRA: Shari’ar Saminu Turaki ta koma sabuwa, bayan tsaikon shekara 14

Ƙarshen tika-tika dai an ce tik! Bayan shekaru 14 ya na ƙin halartar zaman kotu, tsohon…

Read More

BANKWANA DA 2021: Alƙawurra 10 da gwamnatin Buhari da Jam’iyyar APC mai mulki suka kasa cikawa daga 2015 zuwa 2021

Daga ranar Asabar, 1 Ga Janairu 2022, zai kasance shekara ɗaya tal ta rage wa Shugaba…

Read More

Dan takara zai iya lashe zabe a kasar Gambiya ko bai sami mafi yawan kuri’u ba? – Binciken DUBAWA

Zargi: Wani mai amfani da shafin Tiwita ya fadi cewa dan takara na iya lashe zabe…

Read More

BINCIKEN TATSAR HANJIN HUKUMAR NDDC: Buhari ya ce ko sisin kobo mutum ya ci sai ya amayar kuma a ɗaure shi

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana da kakkausan harshe cewa dukkan waɗanda su ka ci kuɗaɗen Hukumar…

Read More

ƘUDIRIN GYARAN ZAƁE DA MAJALISAR DATTAWA: Hanyar jirgi daban, ta mota daban -Sanata Adamu

Sanata Abdullahi Adamu ya bayyana cewa babu ruwan sanatoci da dokar gyaran zaɓe, bai kamata su…

Read More

Yadda aka sa tsinin biro aka caccake idanun naira biliyan 15 a Hukumar NEPZA cikin shekara biyu

Yayin da Ofishin Mai Binciken Kuɗaɗen Gwamnatin Tarayya ke ci gaba da bankaɗo yadda ma’aikatu da…

Read More

RASHIN JITUWA: ‘Yan sanda sun damke Zubairu da ya sheme matarsa ta fadi matacciya a Jigawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wani magidanci Yusuf Zubairu mai shekara 26 da laifin…

Read More