Masu Kananan Sana’o’i Sun Bukaci A Samar Musu Matsuguni Idan Za’a Kore Su Daga Cikin Abuja

Biyo bayan kalaman da ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi jim kadan bayan…

Read More

NNPCL Zai Ciyo Bashin Dala Biliyan Uku Don Farfado Da Darajar Naira

Tashin farashin dala a Najeriya ya sa kayayyaki musamman na masarufi sun yi tashin gwauron zabi,…

Read More

Yajin Aiki: Tinubu Zai Kafa Kwamiti Don Duba Bukatun NLC

Daga cikin bukatun da kungiyar ta NLC ta gabatar, akwai neman a kara mafi karancin albashin…

Read More

KASUWA A KAI MAI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Monkam Da Ke Kamaru – Yuni 4, 2023

Shirin Kasuwa na wannan makon ya kai ziyara kasuwar Monkam da ke yankin Littoral a kasar…

Read More

Kungiyar Manoman Shinkafa Ta Najeriya Ta Kaddamar Da Shirin  Bada Lamunin Kayan Noma Na Musamman Domin Karfafa Gwiwar Manoma

Yayin da damina ke kankama a sassan Najeriya, Kungiyar Manoman shinkafa, sarrafa ta da kuma kasuwancinta…

Read More

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Bisashe Ta Garin Gabi, Nijar, Mayu 28, 2023

Shirin kasuwa na wannan makon ya kai ziyara kasuwar bisashe ta garin Gabi a cikin yankin…

Read More

Kungiyar Tarayyar Turai Ta Ci Tarar Facebook $1.3 Biliyan

Kungiyar Tarayyar Turai ta ci tarar Meta, babban kamfanin da ya mallaki Facebook, dala biliyan 1.3…

Read More

Najeriya Ta Fara Biyan Ma’aikata Albashin Da Aka Yi Karin Kashi 40 Cikin 100 

Sai dai kungiyar Malaman jami’a ta ASUU ba ta ji dadi ba, ganin yadda aka cire…

Read More

Rashin Daukar Darasi A Kura-kuran Baya Ya Kai Ghana Ga Tabarbarewar Tattalin Arziki

Cibiyar kula da harkokin tattalin arziki ta bayyana damuwarta game da maimaita kura-kurai da gwamnatoci suka…

Read More

Mutum Miliyan 48 Na Fuskantar Barazanar Yunwa A Yammacin Afirka – MDD

Jami’an Majalisar Dinkin Duniya sun ce matsalar yunwa na ci gaba da karuwa a yankin Yammacin…

Read More