Kungiyar City Oilers Ba Zata Mika Kai Bori Ya Hau Ba Duk Da Cewar An Yi Galaba Akanta Da Ci 0-3 – Opong

Wannan ne karo na 3 da zakarun kasar Ugandan suka yi rashin nasara a matakin rukuni inda suke da kwantan wasa 3. Saidai mai tsaron bayan Oilers, Robinson Opong ya dage akan cewar ba zasu mika kai ba.