An Jefi ‘Yan wasan Brazil Da Ayaba A Paris

Baya ga ayabar, an kuma jefi ‘yan wasan da gorar ruwa da wasu abubuwa.

Read More

Ba Zan Yi Ritaya Ba Bayan Gasar Cin Kofin Duniya – Ronaldo

Dan shekara 37, Ronaldo, wanda dan asalin kasar Portugal ne, ya ce yana da burin ya…

Read More

Kasashen Da Suka Yi Fice a Fagen Kwallon Kafa A Duniya

Shirin ya duba jerin sunayen kasashen da suka yi fice a fagen taka leda da kuma…

Read More

Jana’izar Sarauniya Elizabeth: An Sake Dage Wasanni Uku A Gasar Premier

Daga cikin wasannin da aka dage akwai wanda Manchester United za ta buga a gida tare…

Read More

Chelsea Ta Dage Taron Gabatar Da Graham Potter

Chelsea ta soke taron manema labarai don gabatar sabon kocin kungiyar Graham Potter, biyo bayan mutuwar…

Read More

Chelsea Ta Sallami Thomas Tuchel

Chelsea ta sha kaye a hannun Dinamo Zagreb da ci 1-0 a gasar zakarun nahiyar turai…

Read More

Tennis: Frances Tiafoe, Ba’amurke Dan Asalin Kasar Saliyo Ya Fitar Da Rafael Nadal A Gasar US Open

Tiafoe shi ne na 26 a iya buga kwallon Tennis a duniya, yayin da Nadal shi…

Read More

QATAR 2022: An haramta wa ‘yan kallo shan kowace irin taba sigari a cikin sitadiyan

Hukumar Lafiya ta Duniya tare da haɗin kan Gwamnatin Qatar sun haramta sha, sayarwa ko tallata…

Read More

Mane Ya Ci Kwallonsa Ta Biyar A Bayern

A ranar Laraba Bayern ta lallasa Viktoria Cologne da ci 5-0, inda Mane ya ci kwallo…

Read More

Edison Cavani Ya Rattaba Hannu A Kwantiragin Shekara Biyu Da Valencia

Cavani bai samu kungiya ba, tun bayan da kwantiraginsa ya kare da Manchester United a karshen…

Read More