Ƴan sanda sun kama ɗan kasuwa da ake zargi da yi wa ƙaramar yarinya ciki a Kano

‘Yan sanda daga Hedikwatar tsaro dake Bompai a Kano, a jiya Talata sun kama ɗan kasuwan…

Read More

Da Ɗumi-Ɗumi: Sarkin Gaya, Alhaji Ibrahim Abdulƙadir ya rasu

Rahotanni da muke samu daga masarautar Gaya da ke jihar Kano sun tabbatar da rasuwan Mai…

Read More

An kama masu kai wa ƴan bindiga manfetur a dazukan Katsina

Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta yi nasarar kama wasu motoci biyar da ke shigar wa…

Read More

Tsohon Mataimakin Gwamnan CBN Mailafiya ya rasu

Tsohon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya Obadia Mailafiya ya mutu. Rahotanni sun ce ya mutu bayan…

Read More

Hotuna: Buhari ya tafi wani muhimmin taro Amurka

Jirgin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya tashi zuwa birnin New York na ƙasar Amurka da safiyar…

Read More

Al’ummar ƙauyen Sokoto sun kashe tare da kama ƴan bindiga da suka kai musu hari

Mazauna ƙaramar hukumar Tangaza a jihar Sokoto, tare da haɗin gwiwar ‘yan banga sun kashe ƴan…

Read More

Buhari zai halarci taron Majalisar Ɗinkin Duniya a Amurka

Buhari zai halarci taron Majalisar Ɗinkin Duniya a Amurka Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tafi ƙasar…

Read More

Sojoji sun kubutar da jami’in su da ƴan bindiga suka sace a NDA

Rundunar soji ta ce ta ceto Manjo Datong, sojan da ƴan bindiga suka sace a harin…

Read More

Lokaci muke jira mu fallasa masu ɗaukar nauyin ta’addanci a Najeriya

Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa wato EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce…

Read More

Mutum 14 sun mutu a hatsarin mota a Kebbi, 12 ƴan gari ɗaya

Kimanin mutane 14 ne suka rasa ransu a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da…

Read More