Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta kasa NAFDAC ta gargadi mutane kan shan kwayoyin…
Gudun za a yi min auren-wuri ya sa na shiga aikin soja – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya shiga aikin soja ne domin kauce wa matsin-lamba da…
Wa’adin Tsoffin Kudade: Bankunan Najeriya Za Su Yi Aiki A Karshen Mako
Bankunan sun dauki wannan mataki ne don ba jama’a damar sauya tsoffin kudadensu yayin da wa’adin…
‘Yan Najeriya Sun Yi Barazanar Yin Bore Kan Wa’adin Canjin Kudi
‘Yan Najeriya sun yi barazanar yin bore muddin gwamnatin kasar ta gaza daukar matakin dakatar da…
NDLEA ta kama hodar ibilis da wasu haramtattun kwayoyi da aka shigo da su Najeriya daga Brazil da Canada
Hukumar NDLEA ta kama hodar ibilis da ganyen Skunk masu nauyin kilogiram 126.95 da aka shigo…
Mun kammala duk shirye-shirye kan babban zaɓen 2023, inji INEC da ‘yan sanda
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) da rundunonin ‘yan sanda na jihohin Edo, Delta da Bayelsa sun…
CUTAR DIPHTHERIA: Kano ce a gaba, mutum 123 sun rasu, 38 na kwance a asibiti
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa mutum 123 sun kamu da cutar…
TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare
Tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo, ya yi bajintar zura ƙwallaye uku a wani wasan sada zumuntar…