Babban Jojin Najeriya ya gana da Ministan Kwadago, ya roki ma’aikatan kotu su janye yajin aiki

Babban Jojin Najeriya Tanko Muhammad ya gana da Ministan Kwadago Chris Ngige a ranar Talata, kuma ya yi kira ga Shugabannin Kungiyar Ma’aikatan Kotunan Najeriya (JUSUN) su yi hakuri su…

Read More

HARAMTA KIWON SHANU: Audu Ogbeh ya goyi bayan gwamnonin kudu 17

Tsohon Ministan Harkokin Noma, Audu Ogbeh ya bayyana goyon bayan sa ga haramta kiwon shanu da karakainar makiyaya daga Arewa zuwa jihohin kudu 17 na kasar nan. Kwanan baya ne…

Read More

Gwamnan Sule na jihar Nasarawa ya siya wa sarakunan jihar motocin kasaita na biliyoyin naira

Kowa dai da abin da ya dame shi. A daidai gwamnatin Kaxuna na fama da karauniyar rage ma’aikata don ta samu kudin gina tituna da kirkiro hanyoyin tara kudade a…

Read More

Yajin aikin ma’aikatan kotuna ya tsayar da shari’ar Diezani cak

Yajin aikin da ‘yan Kungiyar Ma’aikatan Kotunan Najeriya (JUSUN) ke yi ya kawo tsaiko wajen ci gaba da gudanar da tuhumar da ake yi wa tsohuwar Ministar Fetur a zamanin…

Read More

Eid-El-Fitr: Mataimakin Gwamnan Kebbi ya yi ƙira da a zauna lafiya

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter A sakonsa na taya murnar ƙaramar Sallah (Eid-El-Fitr) wanda ya samu sa hannun mai taimaka masa na musamman kan harkokin sadarwa na Zamani Atom…

Read More

Kungiya mai zaman kanta ta raba wa ‘yan mata audugar al’ada a jihar Kaduna

Kungiya mai zaman kanta ‘Eagle Lead Development Initiative (ELDI)’ ta raba wa ‘yan mata audugan al’ada a Unguwar Yelwa dake karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna. Shugaban kungiyar Peter Ezekiel…

Read More

Matar gwamna ta rabawa dubban mata kuɗi da kayan Sallah a Zamfara

Uwar gidan Gwamnan jihar Zamfara Hajiya Aisha Muhammad Bello Matawalle ta raba wa mata sama da dubu biyar (5000) kayan Sallah da kuɗi a jihar domin shagulgulan Sallah. Wannan na…

Read More

Gwamnonin Kudu 17 sun saka dokar hana kiwo a jihohin su

Gwamnonin kudancin Najeriya 17 sun saka dokar hana kiwo a fili a duka fahin jihohin su 17. Wannan matsayi da suka dauka ya biyo bayan ganawa da gwamnonin suka yi…

Read More

Gidauniya tare da hadin guiwar gwamnati za su yi wa mutum 6000 aiki a ido kyauta a jihar Kano

Gwamnatin jihar Kano, asibitin Mamma da gidauniyar Al-Basar sun hada hannu domin yi wa mutum 6,000 masu ciwon ido aiki kyauta a jihar. Shugaban hukumar cibiyoyin kiwon lafiya a matakin…

Read More