Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya shiga aikin soja ne domin kauce wa matsin-lamba da…
Category Added in a WPeMatico Campaign
NDLEA ta kama hodar ibilis da wasu haramtattun kwayoyi da aka shigo da su Najeriya daga Brazil da Canada
Hukumar NDLEA ta kama hodar ibilis da ganyen Skunk masu nauyin kilogiram 126.95 da aka shigo…
Mun kammala duk shirye-shirye kan babban zaɓen 2023, inji INEC da ‘yan sanda
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) da rundunonin ‘yan sanda na jihohin Edo, Delta da Bayelsa sun…
CUTAR DIPHTHERIA: Kano ce a gaba, mutum 123 sun rasu, 38 na kwance a asibiti
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa mutum 123 sun kamu da cutar…
RABA KATIN ZAƁE: INEC ta gargaɗi ma’aikatan ta kada su kuskura su riƙa neman ‘na goro’ wurin raba katin zaɓe
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta gargaɗi dukkan ma’aikatan ta da ke aikin raba katin shaidar…
TUNATARWAR ATIKU GA ‘YAN JIHAR NEJA: Ku tuna da ibtila’in da mulkin APC ya jefa ku ciki
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi kira ga jama’ar Jihar Neja…
Zailani ya yi wa ƴan APCn Igabi ruwan kuɗi a Kaduna
Kakakin majalisar Kaduna Yusuf Zailani ya yi wa mutanen mazaɓarsa ambaliyar dubban nairori. Zailani ya raba…
Mijina mugu ne ya kan tilasta ni yin azumi dole kuma Kasurgumin matsafi ne – Aisha a Kotu
Wata matar aure Aishat Zakaria ta kai karar mijinta Taofeek a kotun gargajiya dake Mapo a…