Shugaban sashen ayyuka na ofishin UNICEF dake jihar Kano Rahama Farah ya bayyana cewa akwai yara…
Yaduwar cutar amai da gudawa a 2021 yayi tsanani fiye da na shekarar 2020 a Najeriya – WHO
Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa a shekarar 2021 mutum 111,062 ne suka…
ZAZZABIN LASSA: Dalibai biyar da malamin su daya sun mutu a makarantar almajirci a jihar Gombe
Jami’an kiwon lafiya a jihar Gombe sun bayyana cewa zazzabin Lassa ta yi ajalin dalibai biyar…
AMAI DA GUDAWA: Mutum 595 sun rasu a Jigawa a shekarar 2021
Ma’aikatar lafiya ta jihar Jigawa ta bayyana cewa mutum 21,877 sun kamu sannan mutum 595 sun…
Aƙalla Yara ƙanana sama da 1,000 ne suka kamu da cutar bakon dauro daga Janairu zuwa Maris a jihar Sokoto
Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Sokoto Ali Inname ya bayyan cewa aƙalla yara sama da 1,000…
ZAZZABIN LASSA: Mutum 691 sun kamu, 132 sun mutu a Najeriya daga Janairu-Afrilu
Karamin ministan lafiya Olorunnimbe Mamora ya bayyana cewa daga watan Janairu zuwa Afrilun 2022 zazzabin lassa…
KORONA: Akwai yiwuwar mutum miliyan 800 suka kamu da Korona a Afirka ba miliyan 8 ba – Binciken WHO
Sakamakon binciken da kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta gudanar ya nuna cewa adadin yawan…