KORONA: Mutum 859 sun kamu, mutum 2 sun mutu ranar Litini a Najeriya

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa mutum 859 sun kara kamuwa da…

Read More

DA WANNE ZA A JI, KORONA KO LASSA: Lassa ta lashe rayuka 92 a Najeriya

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyyana cewa cutar zazzabin lassa ya yi ajalin…

Read More

Manhajan Instagram ta zama sabuwar fuskar majiyoyin labarai da raba bayanai – Binciken DUBAWA

Tun bayan da kamfanin Meta (tsohuwar kamfanin Facebook) a 2012 ta sayi Instagram, dandalin wallafa hotuna…

Read More

Idan Buhari ya maida Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe zuwa doka, matsalar tsaro ce za ta ƙara damalmalewa -Minista Malami

Ministan Shari’a kuma Antoni Janar na Tarayya, Abubakar Malami ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙi…

Read More

Boko Haram basu kai wa mahaifar sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha hari ba – Rundunar ‘Yan sanda

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta karyata raderadin da ake ta yadawa wai Boko Haram sun…

Read More

BANKWANA DA 2021: Masu Gudu Su Gudu: Ashe talakawa ne za su gudu, ba ɓarayin gwamnati ba

Kada ka daɗa ka kada ka rage, babban dalilin da ya sa talakan Arewa ya zaɓi…

Read More

Hanyoyin tantance sahihancin hotunan bidiyo a yanar gizo cikin gaggawa – Binciken DUBAWA

Hotunan bidiyo sun fi kowanne wahalar tantancewa. Ba kamar rubutu ko hotuna ba, ba za’a iya…

Read More

Don Korona ta kama hadiman Shugaban Ƙasa ai ba wani abin mamaki ba ne, mutane ne kamar kowa -Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa hadiman Shugaba Muhammadu Buhari ai mutane ne kamar sauran mutane.…

Read More

Tantagaryar rashin mutunci ne idan ‘yan majalisa na APC suka nemi tirsasa dokar da Buhari ya ƙi sa wa hannu -Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa zai yi wahalar gaske a ce mambobin Majalisar Tarayya da…

Read More

Gaskiyar managa ita ce cocin RCCG bata bude shafin hada saurayi da budurwa ba, amma wani sashen cocin yayi haka- Binciken DUBAWA

Zargi: Wani labarin da ya bulla a shafin twitter na zargin wai cocin RCCG ya kadamar…

Read More