Wata matar aure ‘yar shekara 25 mai suna Fatima Abubakar da aka kama a Borno bisa…
Wa’adin watanni uku da CBN ya bayar na canja tsoffin takardun kudi ya min daidai- Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadin ya ce matakin da babban bankin Najeriya CBN ya…
Fargaba ta sa an rufe katafaren rukunin shagunan Jabi Lake da ke Abuja
An rufe fitaccen rukunin shagunan sayayyan nan na Jabi Lake da ke babban birnin tarayya Najeriya…
Ko ASUU za ta bi umarnin kotu ta koma bakin aiki?
Kotun daukaka kara a ranar Juma’a, ta umurci kungiyar malaman jami’o’i, ASUU da ta gaggauta janye…
Dalilin da ya sa muke zawarcin Shekarau ya dawo PDP, muka kuma ziyarci Tambuwal – Aminan Kwankwaso
Wasu daga ciki manyan aminan siyasar tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Kwankwaso ƙarƙashin jagorancin Yunusa Dangwani…
YAJIN AIKIN MALAMAN JAMI’O’I: ASUU ta ƙara maƙonni 8 kafin ta sake waiwayen Gwamnatin Tarayya, ta ce ‘gwamnatin maƙaryata’ ce
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta bayyana ci gaba da yajin aiki har ƙarin tsawon…
ROƘON BUHARI GA JIGA-JIGAN APC: ‘Kada ku bari APC ta afka cikin rikicin da ya fi na PDP muni’
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika wa uwar jam’iyya mai mulki APC wasiƙar gargaɗi da jan-hankalin yin…
INEC ta ƙara inganci, yanzu maguɗi ba zai yi tasiri ba -Shugaban CAN
Shugaban Ƙungiyar Kiristocin Jihar Filato, Polycarp Lubo, ya yaba wa Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), inda…