Wasu Gurɓatattun Limamai Da Malamai A Kano Sunyi Saukar Alkur’ani Da Nafilfili Da Addu’o’in Wai Neman Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben 2023, Daga Imam Murtadha Gusau

Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Ya ku bayin Allah! A yau an wayi gari,…

Read More

MARABA DA SHEKARAR 2022: Shekarar da tsadar fetur da harajin jiki magayi za su yi wa ‘yan Najeriya lilis

A ƙarshen 2021 Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta jefa ‘yan Najeriya cikin tunanin irin mawuyacin halin…

Read More

Dattijo Bashir Tofa ya rasu

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 1993, a ƙarƙashin jam’iyyar NRC, Bashir Tofa ya rasu.…

Read More

BANKWANA DA 2021: Shekarar da Majalisar Dattawa ta yi zama sau 66, maimakon sau 181 da doka ta tanadar

Majalisar Dattawa, inda can ne ake kafa dokokin da ke cikin Kundin Mulkin Najeriya, ta kasance…

Read More

Rahotanni sun ce Sojojin Najeriya sun kashe gogarma Kachalla da Auta a Zamfara

Rahotanni sun nuna cewa Sojojin Najeriya sun kai hari a sansanin manyan ‘yan bindiga da ke…

Read More

ZAƁEN ƘANANAN HUKUMOMIN ABUJA: INEC ta yi wa ƙungiyoyin sa ido 51 rajista

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta yi wa wasu ƙungiyoyi su 51 rajista domin su sa…

Read More

SANSANIN GUDUN HIJIRA KO DANDALIN BAƊALA: Dalilin da ya sa za za mu rufe su -Gwamna Zulum

Gwamna Babagana Zulum na Jihar Barno ya nuna farin cikin sa dangane da ci gaban da…

Read More

MUTUWA TA RATSA SARAKUNA: Ta ɗauki ran Olubadan na Ibadan a farkon 2022

Babban Basaraken ƙasar Ibadan, Olubadan Saliu Adetunji ya rasu. PREMIUM TIMES ta samu tabbacin rasuwar basaraken…

Read More

Gwamnatin Kaduna ta rufe makarantun islamiyya biyu saboda zargin yi wa ɗalibai fyade

Idris Aliyu, shugaban hukumar kula da makarantun Jihar Kaduna ya bayyana cewa hukumar sa ta rufe…

Read More

Nafeesat ta yi bankwana da fim ‘Labarina’, ta ce ba za ta sake fitowa a shirin ba

Fitacciyar ƴar wasn fina-finan Hausa Nafeesat Abdullahi ta sanar wa masoyanta cewa ba za ta sake…

Read More