FUSHI: Rashin hakuri ya sa wani tsohon direba, Muhammadu ya kashe tsohuwar matarsa da wuka a jihar Adamawa

A ranar 1 ga Janairun 2022 ne rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta cafke wani magidanci…

Read More

KADUNA: CAN ta yaba wa ƴan sanda kan ceto mutum 9 da aka yi garkuwa da su, da kama wasu masu garkuwa da mutane biyu a jihar

Kungiyar kiristoci rashen jihar Kaduna, CAN ta yaba namijin ƙoƙarin da rundunar ƴan sandan jihar Kaduna…

Read More

Ba tsoron APC muke ba, da mu za a fafata a zaɓen kananan hukumomin Katsina – PDP

Jami’iyyar PDP ta bayyana cewa da ita za a fafata a zaɓen ƙananan hukumomin jihar Katsina…

Read More

Lokacin da gogarma Turji zai yi mumnunan ƙarshe ya kusa -Gwamna Tambuwal

Gwamna Aminu Tambuwal na Jihar Sokoto ya sha alwashin cewa lokacin da gogarman ɗan bindiga Bello…

Read More

Buhari ya aika da tawaga ta musamman domin yin ta’aziyyar rasuwar marigayi Bashir Tofa Kano

Shugabann ƙasa Muhammadu Buhari ya aika da tawagar wasu jami’an gwamnati ƙarƙashin ministan tsaro Badhir Magashi.…

Read More

RASHIN TSARO: Ƴan bindiga sun kashe sojoji shida, ɗan sanda ɗaya da wasu mutane 13 a cikin mako daya a Najeriya

Akalla mutum 20 ne ‘yan bindiga suka kashe daga ranakun 26 ga Disambar 2021 zuwa 1…

Read More

KORONA: Mutum 6 sun mutu a jihar Borno, mutum 573 sun kamu a Najeriya

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa an samu karin mutum 6 da…

Read More

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa an samu karin mutum 6 da…

Read More

Marigayi Alhaji Bashir Othman Tofa: Abinda Na Sani Game Da Rayuwarsa, Daga Muhammad Bashir

A al’adar Dan Adam, mutuwa ko rashi ‘kullum’ ta fi bayar da mamaki akan haihuwa ko…

Read More

Bashir Tofa: Ba rabo da gwani ba…, Daga Fatuhu Mustapha

“Ku mu taro mu zaɓi NRC, don kadda mu kai ga taɓewa.” Na fara gamuwa da…

Read More