AFCON: Alƙalin wasa ya birkice a wasan Mali da Tunisia, ya hura tashi sau biyu lokaci bai cika ba

Alƙalin wasan da ya hura wasa tsakanin Mali da Tunisia ya birkice, kwakwalwar sa ta dagule,…

Read More

AFCON: Alƙalin wasa ya birkice a wasan Mali da Tunisia, ya hura tashin sau biyu lokaci bai cika ba

Alƙalin wasan da ya hura wasa tsakanin Mali da Tunisia ya birkice, ya ruɗe, inda ya…

Read More

ZAMFARA BA SAUƘI: ‘Yan bindiga sun arce da dagaci, matar sa da mutum 11 a yankin Maru

Kwanaki bakwai bayan ‘yan bindiga sun ƙone ƙauyuka biyu ƙurmus, kuma su ka kashe mutum 200…

Read More

KIBIYAR AJALI: Yadda shekarar 2022 ta fara da ɗaukar rayukan manya a Najeriya

Yayin da shekarar 2020 ta tafi da rayukan wasu manyan Najeriya, cikin har da makusantan Shugaba…

Read More

Ƴan bindiga sun durfafi Kano, sun fasa ɗaki sun ɗauke mahaifiyar Dan Majalisa a Gezawa

Wasu ‘yan bindiga sun ritsa mahaifiyar Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar Dokokin Kano, Isyaku Ali, su…

Read More

Ƴan Bindiga sun yi awun gaba da Ƴan kasuwan Kano a dajin Birnin Gwari

Wasu da ake zargin mahara ne a yau Labara sunyi awun gaba da wasu Yan kasuwa…

Read More

KORONA: Mutum 422 sun kamu, mutum daya ya mutu ranar Talata

Hukumar NCDC ta bayyana cewa Najeriya ta samu karin mutum 422 da suka kamu da cutar…

Read More

Minista Sadiya ta jajanta wa ‘yan kasuwar Guru da gobara ta yi wa ɓarna

Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Sadiya Farouq, ta bayyana jaje ga ‘yan kasuwar da…

Read More

AFCON 2021: Mikiyar Najeriya ta nutsar da ‘Fir’aunonin Masar’ a gaɓar ruwan Kamaru

‘Yan wasan Super Eagles masu wakiltar Najeriya a Gasar AFCON 2021, sun fara wasa da bajinta,…

Read More

Sai ma’aikata a Abuja sun yi rigakafin Korona za su rika shiga wurin aiki – Hukumar FCTA

Hukumar Babban Birnin Tarayya (FCTA) ta bayyana cewa daga ranar 17 ga watan Janairu za ta…

Read More