Yaushe gwamnatin Zamfara za ta biya kudaden Jarabawar NECO wa daliban jihar? Daga Abba Tsafe

Gwamnatin Jihar Zamfara tana daya daga cikin jihohi mafi ci baya a bangaren ilmi saboda sakacin…

Read More

Rundunar sojojin saman Najeriya ta ceto mutum 26 da aka yi garkuwa da su a Kaduna

A ranar Laraba ne Rundunar Sojin sama ta bayyana cewa ta ceto mutum 26 da aka…

Read More

Gwamnatin jihar Bauchi za ta ɗauki likitoci sama da 1000 aiki a jihar

Shugaban ma’aikatan gwamnati na jihar Bauchi Yahuza Haruna ya bayyana cewa gwamnati za ta dauki dalibai…

Read More

Ƴan sanda sun kama matashin da ya kashe Ɗan shekara 13 a Kano

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama Auwalu Abdulrashid wanda aka fi sanin sa da Lauje…

Read More

ISKA NA WAHALAR DA MAI KAYAN KARA: Nnamdi Kanu ya kai ƙarar Buhari ga jakadun Amurka da na Birtaniya

Shugaban Ƙungiyar ‘Yan Taratsin IPOB Nnamdi Kanu, ya rubuta wa Jakadar Amurka a Najeriya, Mary Beth…

Read More

MAJALISAR DATTAWA: Sai mun sauka Ƴan Najeriya za su riƙa yaba ayyukan alherin mu – Sanata Lawan

Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan, ya bayyana cewa mafi yawan ‘yan Najeriya na kwana da tashi…

Read More

ZAƁEN 2023: Abin da Ubangiji na ya sanar da ni game da takarar zaɓen shugaban ƙasa – Gwamna Umahi

Gwamna Dave Umahi na Jihar Ebonyi ta bayyana cewa Ubangiji ya yi masa ilhamar cewa zai…

Read More

Likitoci sun yi nasasar yi wa wani mutum dashen zuciyar alade bayan tasa ta lalace

A cikin makon jiya likitocin asibitin Jami’ar Maryland dake kasar Amurka suka dasa wa wani maralafiya…

Read More

YAJIN AIKIN ‘YAN ADAIDAITA A KANO: Gwamnati za ta musanya su da sabbin tsarin sufirin cikin gari

A dalilin yajin aikin da ‘yan a daidaita sahu suka yi a jihar Kano gwamnati Kano…

Read More

Kaban ciki ba aljanu bane ko alamun shiken mutuwa zai mutu kenan – Inji Likita

A taron horas da jami’an asibiti kan cutar kaban ciki dake kama mata da aka yi…

Read More