Jami’ar Tarayyar Jos Ta Kaddamar Da Katamfaren Sashen Kulawa Da Cututtuka Marasa Yaduwa

Jami’ar tarayya dake Jos a jihar Filato ta kaddamar da katafaren sashe da zai kula da cututtukan koda, mafitsara, mahaifa da sauran cututtuka marasa yaduwa.