Korona ta kashe mutum 28 a Najeriya ranar Litinin – NCDC

Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa, NCDC ta bayyana cewa korona ta kashe mutum 28 a ranar…

Read More

RIKICIN BILLIRI: An kashe mutum bakwai, an lalata shaguna 401, gidaje 41, wuraren ibada 33 – Kwamitin Tantance Barna

Kwamitin Tantance Yawan Barnar Rikicin Billiri a Jihar Gombe, ya bayyana cewa an kashe mutum bakwai,…

Read More

Shugabannin Hukumar NSITF da Buhari ya tsige, za su amayar da naira miliyan 181, cikin su har da Jasper Azuatalam

Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige shugabannin Hukumar NSTIF tun daga Manajan Darakta, Bayo Somefun da sauran…

Read More

Naira 500 ta koma dala 1 a kasuwar ‘yan canji

Alƙawarin da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kafin ya hau mulkin ƙasar nan, cewa zai maida…

Read More

‘Ku bazama cikin daji ku ceto ɗaliban Islamiyya 200 da aka sace’ -Gargaɗin Buhari ga jami’an tsaro

Shugaba Muhammadu Buhari ya gargaɗi jami’an tsaron Najeriya cewa su bazama cikin daji kuma su tabbatar…

Read More

Ba zan koma APC ranar 12 ga Yuni ba – Inji Gwamna Matawalle

Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya ƙaryata labaran da ake ta yadawa wai zai canja sheka…

Read More

An fa kai ni makura yanzu, wadanda ke ganin ba a isa a kan su ba, su saurare ni – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi gargadi da kakkausar murya cewa lallai fa yanzu an lai…

Read More

Buhari ya naɗa Kingibe Jakadan Yankin Tafkin Chadi

Shugaba Muhammadu Buhari ya naɗa Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babagana Kingibe muƙamin Jakada na Musamman a…

Read More

An kashe mutum ɗaya, an ƙona gidaje 50 tsakanin ƙabilun Shongom da Filiya a Gombe

Aƙalla mutum ɗaya aka kashe, sannan aka ƙona gidaje sama da 50 a wani mummunan rikicin…

Read More

Dalilin da ya sa Matawalle ya sallami kwamishinoni da shugabannin hukumomin gwamnatin jihar Zamfara dukan su

Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya gama shiri tsaf domin komawa jam’iyyar APC a ranar dimokradiyya,…

Read More