Zan maida hankali wajen inganta rayuwar sojojin Najeriya – Janar Faruk, BHSN

Sabon Babban Hafsan Sojojin Najeriya, Manjo Janar Faruk Yahaya, ya sha alwashin inganta rayuwar sojojin Najeriya,…

Read More

TADA ZAUNE TSAYE: Kada ma Buhari ya yi tunanin shirya zaben 2023 ba tare da Sabon Kundin Tsarin Mulki ba – Kurarin Afenifere

Kungiyar Kare Muradun Yarbawa Zalla, wato Afenifere, ta shawarci Shugaba Muhammadu Buhari cewa ya fito da…

Read More

KISAN GULAK: ACF ta ce ‘yan Arewa su yi kaffa-kaffa da shiga garuruwan Igbo, ta ce da haka Yaƙin Basasa ya soma

Kungiyar Dattawan Arewa ta nuna kakkausan gargaɗi da bacin rai dangane da kisan ‘yan Arewa mazauna…

Read More

Matawalle ya kori shugaban ma’aikatan fadar gwamnati, sakataren gwamnati har da kwamishinonin jihar

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle kori kusan duka wani babban jami’an gwamnati da ke shugabantar hukuma…

Read More

Samun ilimi da wuri shine zai magance yada bayanan karairayi a Najeriya – In ji Babban Darektar OSIWA

Babbar darektar shirin tabbatar da al’ummar da ba ta kyamar ra’ayoyi ko al’adu mabanbanta a yankin…

Read More

Bidiyon da ke nuna gawarwakin sojoji wai sojojin Najeiryar da Boko Haram suka kashe ba gaskiya ba ne – Binciken DUBAWA

Zargi: Wani bidiyo mai dauke da gawawwakin sojoji na daukar hankalin jama’a bisa zargin cewa dakarun…

Read More

Masu shakar hayakin sigari ba su tsira ba, mutum miliyan 1.2 na mutuwa duk shekara a Afirka – Inji WHO

Shugabar kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO na yankin Afrika Matshidiso Moeti ta bayyana cewe sakamakon…

Read More

RASHIN TSARO: ‘Yan Kasuwa da masu cin Kasuwa sun kaurace wa Kasuwar Duniya ta Kaduna

Duk wanda ya san yadda Kasuwar Duniya ta Kaduna ke ci a shekarun baya, zai zauna…

Read More

Har yanzu masu garkuwa da mutane ba su sako dan majalisar Nasarawa da suka sace ba

Har yanzu wadanda suka yi garkuwa da dan majalisan dokokin jihar Nasarawa ba su sako shiba…

Read More

RUFE ƘOFA DA BARAWO: Gwamnan Neja ya lula ƙasar waje, sa’o’i kaɗan bayan sace ɗaliban Islamiyya a Tegina

Gwamnan Jihar Neja ya lula ƙasar waje, lokaci kaɗan bayan kwashe ɗaliban Islamiyya a ‘yan bindiga…

Read More