Zargi: A cewar wani sakon da ake yadawa a manhajan whatsapp, allurar rigakafin COVID-19 na rage…
Babu hujjar wai Ezekwesili ta ce garkuwar da aka yi da ‘yan matan Chibok makarkashiya ce ta ture gwamnatin shugaba Goodluck Jonathan – Bincike DUBAWA
Ranar 14 ga watan Afrilun 2014 aka yi garkuwa da ‘yan mata ‘yan makarantar Government Girls…
GADANGARƘAMA: Ban aika wa Buhari gurguwar shawarar jingine Kundin Tsarin Mulki ya kafa Dokar-ta-baci ba – Malami
Ministan Harkokin Shari’a na Najeriya, Abubakar Malami, ya ƙaryata rahoton da wata jarida mai suna ‘Gazette’…
Soke shirin NYSC zai ƙara raba kan ‘yan Najeriya -Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III ya bayyana cewa rushe tsarin bautar ƙasa da wasu ke ƙoƙarin…
Fiye da mutum 10,000 da aka dirka wa allurar korona sun fuskanci lalurori a Najeriya
Shugaban Hukumar Samar da Lafiya a Matakin Farko (NPHCDA), Faisal Shuaib, ya bayyana cewa fiye da…
SULHU DA YAN BINDIGA YA KARE : Matawalle ya bada umarni a bude wuta ga duk wanda aka gani da makami a Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, a ranar Laraba, ya umarci jami’an tsaro da su harbe duk…
Martanin gwamnatin Najeriya ga Tiwita, ‘sai ku yi, can ta matse muku’ mun san manufar ku ga Najeriya ba tun yanzu ba – Lai Mohammed
Gwamnatin tarayya ta maida wa kamfanin Tiwita da martani kan cire wani sakon shugaban kasa Muhammadu…
Twitter ta cire kalaman da Buhari ya yi wa ‘yan IPOB barazanar’ gwamnati zata bi da su ta irin yaren da su ka fi fahimta’
Twitter ta cire wasu kalamai da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi, inda ya bayyana irin salon…