Yadda mata ta da mahaifiyar ta suka talauta ni karkaf ta hanyar tsula kudin cefane – Magidanci a kotu

A kotu dake Mapo ne wani magidanci kuma ma’aikacin banki mai suna Biliameen Oyesola ya roki…

Read More

RASHIN TSARO: ‘Yan bindiga sun kashe kauyawa 7 a jihar Bauchi

Akalla mutum bakwai ne ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Kaja dake karamar hukumar Ningi a…

Read More

Zulum ya bada odar a murkushe ‘yan kungiyar ‘ƴan Iska’ da ake kira ‘Marlians’ da su ka addabi mutanen Maiduguri

Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya umurci jami’an tsaro a jihar da su murkushe ayyukan kungiyar…

Read More

MATSALAR TSARO A KATSINA: ‘Yan bindiga sun jidi manoma a Nahuta, Madogara, Zamfarawa, Dadare da Ɗantsuntsu da sanyin safiya

Matsalar tsaro ta na ci gaba da addabar Katsina, yayin da ‘yan bindiga suka jidi manoma…

Read More

KADUNA: Mamman-Legas, Shagali, Bello sun tsinduma cikin sunayen Kwamishinonin Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya aika da sunayen wadanda zai nada Kwamishinonin sa zuwa majalisar…

Read More

Davido ya yi abinda ya dace, cire bidiyon cin fuska ga Musulunci da ya yi – Ali Nuhu

Fitaccen ɗan wasan Kannywood da Nollywood, Ali Nuhu ya yaba wa mawaki Davido bisa cire bidiyon…

Read More

SHARI’AR HARIN JIRGIN ƘASA: Mai Shari’a ya kori lauyoyi da ‘yan jarida daga shari’ar Tukur Mamu

Mai Shari’a a Babbar Kotun Tarayya, a Abuja, ya kori lauyoyi da ‘yan jarida daga zaman…

Read More

Rajistar sunayen masu karɓar tallafi ta ƙasa ba sahihiya ba ce – Gwamnoni

Majalisar Tsara Tattalin Arziki ta Ƙasa, ta ce Gwamnoni su fito da tsarin cikakkar rajistar marasa…

Read More

Tun da aka kara kudin mai mutane suka daina kawo motoci gyara, aljihun sun bushe – Makanikan Bauchi

Makanikan motoci a jihar Bauchi sun koka da yadda masu motoci suka daina kawo motocin su…

Read More

Gidajen Burkutu a Taraba sun fara yajin aiki saboda tsadar itacen dafa burkutu da Dawa

A yau Litinin ne masu sana’ar yin giya da fi sani da burkutu a Jalingo babban…

Read More