A ranar Alhamis ce Gwamnatin Jihar Zamfara ta karɓi ‘yan mata huɗu da su ka shafe…
Category Added in a WPeMatico Campaign
RAƊAƊIN TSADAR RAYUWA: Laƙanin Naira 8,000 ga marasa galihu cin fuska da raina talakawa ne – NLC
Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa NLC, ta bayyana cewa raba wa talakawa tallafin Naira 8,000 a mawuyacin…
RAƊAƊIN CIRE TALLAFIN FETUR: ‘Yanzu ƙaramin albashin Naira 30,000 ko tankin Keke NAPEP ba zai cika ba’ – Shugaban NLC
Shugaban Gamayyar Ƙungiyoyin NLC da TUC na Jihar ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya…
Matawalle, Bagudu, Lalong, sun shiga cikin sabbin sunayen ministoci 19 da Tinubu a mika wa Majalisa
A yau Laraba shugaban kasa Bola Tinubu ya mika sabbin jerin sunayen ministoci 19 ga majalisar…
RA’AYIN PREMIUM TIMES: Rashin cancantar yi wa ‘Yan Majalisa watandar mahaukatan kuɗaɗe, lokacin raɗaɗin tsadar rayuwa
Yayin da talakawan Najeriya ke cikin halin raɗaɗin tsadar rayuwar da rashin kyakkyawan shugabanci ya haddasa…
Fitina ta lafa, mun daƙile masu kwasar ‘ganima’ – Gwamnatin Adamawa
Gwamnatin Adamawa ta ce za ta gurfanar da sama da masu kwasar ‘ganima’ 100, bayan sassauta…
BABBAN RASHI A KOTUN KOLI: Chima Nweze, alkalin da ya jagoranci kwace takarar Machina aka bai wa bAhmad Lawan, ya rasu
Majiya daga Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da rasuwar Babban Mai Shari’a Centus Chima Nweze, wanda…
ASARI DOKUBO YA TADA TUBA: Ya ce zai iya murƙushe Gwamnan Ribas
Tsohon ɗan tawayen Yankin Neja Delta, Asari Dokibo, ya yi barazanar ragargaje Gwamnan Jihar Ribas, Siminalaye…
SHETTIMA A RASHA: ‘Nan da shekara ɗaya za a riski gagarumin sassaucin rayuwa a Najeriya’
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya tabbatar da cewa Najeriya za ta sake zama a ƙasaitacciya.…