A ranar Talata ce Bankin Duniya ya bada sanarwar dakatar da tallafin kuɗaɗe ga ƙasar Uganda,…
Category Added in a WPeMatico Campaign
BINCIKEN HARƘALLAR ƊAUKAR MA’AIKATA: Hukumomi da Cibiyoyi da Ma’aikatu 35 sun ƙi bayyana a gaban kwamitin bincike
Aƙalla hukumomin gwamnati da cibiyoyi na ma’aikatun Gwamnatin Tarayya har 35 ne su ka noƙe, tare…
ZARGIN NUNA BAMBANCIN ADDINI A GWAMNATIN LEGAS: Malamai sun ƙi yarda a naɗa Kwamishinoni 31 Kiristoci, 8 Musulmai
Rikici ya na ƙara kunno kai tsakanin Kungiyar Malaman Addinin Musulunci ta Jihar Legas da kuma…
CIKAR WA’ADIN AFKA WA NIJAR: Nijar ta haramta wa jiragen kowace ƙasa keta sararin samaniyar ta
Shugaban ECOWAS kuma Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya sake kiran taron gaggawa na ECOWAS, domin a…
Sharri ake yi min, ban tsara wa Kotun Zaɓen Ƙararrakin Shugaban Ƙasa hukuncin da za ta yanke ba – Fashola
Tsohon Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde, ya ƙaryata zargin da yanzu haka ke yawo a soshiyal…