TSAUTSAYI BA YA WUCE RANA: ‘Yan bindiga sun kwashe ‘yan NYSC takwas a Zamfara, kan hanyar su ta zuwa Sokoto daga Akwa Ibom

Wasu ‘yan bindigar da su ka tare hanya, sun kwashe ‘yan bautar ƙasa (NYSC) su takwas…

Read More

‘Sama ba zai faɗo ba’ idan Kotu ta kwace kujerar shugaban kasa ta ba Atiku – Kadaɗe

Shugaban Matasa na jam’iyyar PDP, Mohammed Kadade ya bayyana cewa sama ba zai fado ba idan…

Read More

Atiku ya yaba wa Farfesa Gwarzo kan samun lasisin kafa sabbin jami’o’i biyu da ya samu daga NUC

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya jinjina wa shugaban rukunin jami’o’in Maryam Abacha dake Kano…

Read More

Dalilan rashin raba tallafi ga jihohi 31, waɗanda ambaliyar 2022 ta shafa – Majalisar Tattalin Arziki

An bayyana dalilin da ya sa har yau Gwamnatin Tarayya ba ta raba wa waɗanda ambaliyar…

Read More

Ƴan sanda sun kama dattijo mai shekaru 84 da ya kashe matarsa saboda ta hana shi saduwa da ita

Rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta kama Gabriel Ahuwa mai shekara 84 bayan ya kashe matarsa…

Read More

Jami’ar Northwest Sokoto ta saka wa ginin ɗakunan ɗaliban ta sunan farfesa Adamu Gwarzo

Jami’ar Northwest dake Sokoto ta rangaɗawa ginin ɗakunan ɗalibai maza na jami’ar sunan Farfesa Adamu Gwarzo,…

Read More

ALƘAWARIN TINUBU GA ‘YAN NAJERIYA: ‘Ba za a sake ƙara farashin fetur ba’

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa ba za a sake ƙara wa ‘yan Najeriya farashin fetur…

Read More

SANATA NDUME YA BUƊE WA TALAKAWA WUTA: Ya ce watandar Naira miliyan bi-biyu ba wata tsiyar da za a riƙa yi masu kwakwazo ba ce

Bulaliyar Majalisar Dattawa, Sanata Ali Ndume, ya yi wa masu ƙorafin watandar Naira miliyan bi-biyu da…

Read More

RIKICIN NIJAR: Ɗan Bazoum na fama da ‘matsananciyar rashin lafiya’

An bayyana wa Shugabannin ECOWAS cewa Salem, ɗan hamɓararren Shugaban Nijar, ya na fama da ‘matsananciyar…

Read More

Minista Daga Kaduna: ‘Ana so a haɗa ni yamutsi da El-Rufai’ – Korafin Uba Sani ga ƴan jarida

Gwamnan Kaduna Uba Sani ya gargaɗi ƴan jarida da su rika rubuta sahihan labarai a kafafen…

Read More