SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta kori wata ƙarar da PDP ta shigar tun kafin zaɓe, inda ta…

Read More

ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

Jam’iyyar APC ta ƙi amincewa da kayen da NNPP ta yi mata a zaɓen gwamnan Jihar…

Read More

Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

Jami’yyar PDP ta yi watsi da sakamakon zaben gwamnan da aka gudanar ranar Asabar din da…

Read More

Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC Hyacinth Alia ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai. Bisa ga…

Read More

Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

Dan takarar jami’yyar APC Umar Bago ya lashe zaben gwamnan jihar Neja. Baturen zabe Kuma Shugaban…

Read More

KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana dan takarar jam’iyyar NNPP, Abba Yusuf…

Read More

ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana Umar Namadi na jam’iyyar APC a…

Read More

ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

An bayyana rasuwar Shugaban PDP na Ƙaramar Hukumar Ezza ta Arewa a Jihar Ebonyi, bayan an…

Read More

ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

Alamomi daga sakamakon zaɓen Jihar Adamawa na gwamna sun nuna Aishatu Ɗahiru, wadda aka fi sani…

Read More

INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dage zaben gwamna da na majalisar dokokin…

Read More