ZARGIN TSAFI: Kotu ta gurfanar da mutumin da ya rataya shirgegen laya a kofar ofishin abokin aikinsa

Kotun majistare dake Ojo a jihar Legas ta gurfanar da Endurance Jagun ranar Litini bisa laifin…

Read More

Kotu ta daure Enema da ya damfari Abubakar mai siyar da Zinari, gwal din naira miliyan 1.2 a kasuwar Wuse, Abuja

Kotun Grade 1 dake Kado a babban Birnin tarayyar Nigeria Abuja, ta yanke wa Alfa Enema…

Read More

ANA WATA GA WATA: Jam’iyyar APM ta garzaya kotu, ta nemi a ƙwace nasarar Tinubu a bai wa Atiku da ya zo na biyu

Jam’iyyar ‘All Peoples Movement’ (APM), ta ce takarar Bola Tinubu na jam’iyyar APC da ya yi…

Read More

Sojoji sun yi wujiwuji da tulin ƴan bindiga, sun kashe da dama sun kwato dabbobin sata

Sojojin Najeriya sun kawato sama da shanu 2,000 bayan bata kashi da suka yi da ‘yan…

Read More

Gwamnatin Jihar Ondo ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta buɗe masallacin cikin watan Ramadan ba

Gwamnatin Jihar Ondo ta bayyana dalilin da ya sa ba za ta bada umarnin buɗe Babban…

Read More

Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera

Babbar kotu a jihar Gombe ta gargadi gwamnatin Gombe da ‘yan sandan cewa kada su kuskura…

Read More

Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

Gwamna Samuel Ortom ya janye ƙarar da ya shigar wadda ya maka zaɓaɓɓen-sanata Titis Zam kotu.…

Read More

Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

Shugaban hukumar dakile yaduwar cututtukan kanjamau, tarin fuka, kuturta da zazzabin cizon sauro reshen jihar Bauchi…

Read More

Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

Tsohon Gwamnan Jihar Enugu, Chimaroke Nnamani, ya shawarci Iyorchia Ayu ya haƙura kawai ya sauka daga…

Read More

Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

Tsohon Mataimakin Shugaban Mulkin Soja na Janar Sani Abacha, Janar Oladipo Diya, ya rasu. Diya wanda…

Read More