RAHOTON MUSAMMAN: ‘Yan bindiga sun ƙi karɓar kuɗin fansa domin su saki mahaifin Kakakin Majalisar Zamfara

‘Yan bindigar da su ka sace mahaifin Kakakin Majalisar Zamfara sun raina kuɗin fansar da aka…

Read More

Sanatan APC ya koka da yawan tulin bashin da Buhari ke ciwowa, da yadda Majalisa ke gaggawar amince masa

Sanata Ali Ndume daga Jihar Barno ya nuna matuƙar damuwa ganin yadda Shugaba Muhammadu Buhari ke…

Read More

Rundunar Sojojin Saman Najeriya ta ɗauki alhakin buɗe wa fararen hula wuta a Ƙauyen Buhari, Jihar Yobe

A ƙarshe dai Rundunar Sojojin Saman Najeriya ta bayyana cewa ita ke da alhakin kai hari…

Read More

Lokaci muke jira mu fallasa masu ɗaukar nauyin ta’addanci a Najeriya

Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa wato EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce…

Read More

Miliyan ɗaya muka sayar da motar wanda muka kashe~ Waɗanda aka kama

Mutane biyu da ake zargin sun kashe Kyaftin Abdulkarim Bala Na’Allah, babban ɗan Sanata Bala Ibn…

Read More

Gwamnatin Buhari ta samar wa mutum miliyan 12.5 tsaftacen ruwa a Najeriya – Minista Adamu

Ministan Albarkatun Ruwa Suleiman Adamu ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta samar wa mutum…

Read More

Mutum 14 sun mutu a hatsarin mota a Kebbi, 12 ƴan gari ɗaya

Kimanin mutane 14 ne suka rasa ransu a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da…

Read More

Buhari ya yi abinda na ga cewa komawa APC ne kawai zan yi in saka masa – In Ji Fani Kayode

Tsohon ministan Sufurin Najeriya kuma jigo a jam’iyyar PDP a da, ya bayyana cewa yadda zai…

Read More

Rashin Mazan aure ya karu a Najeriya saboda tsadar rayuwa, ga kuma mata nan sai lalube suke yi, Daga Mustapha Soron Dinki

Najeriya tana da yawan al-umma. Musamman matasa, matashi shine mutumin da yake tsakanin shekara 15 zuwa…

Read More

Jami’ar Ilori da jam’ar Maiduguri ne jami’o’in Arewa biyu cikin 10 da suka fi dibar ɗalibai a bana

Cikin ɗalibai 551,553 da suka samu shiga jami’o’in Najeriya a 2020, jami’ar Ilori da Maiduguri ne…

Read More