Babu laifin da na aikata, fim ne na yi kuma ba na batsa ko fasikanci bane – Inji Furodusan fim din ‘Makaranta’ Mukhtar

Hukumar tantance fina-finai ta jihar Kano ta sanar cewa ta na neman wanda ya shirya fim…

Read More

Zan siyar da kwanon da na rufe saman gidana in biya kuɗin fansar Ɗa na dake tsare hannun ƴan bindiga – Dattijo Sa’idu Faskari

Malam Sa’idu Faskari wani dattijo kuma mazaunin garin Faskari dake jihar Katsina. Sa’idu ya shafe kwanaki…

Read More

MATSALAR TSARO: Gwamnonin Arewa sun goyi bayan raɗa wa Ƴan bindiga sunan ‘yan ta’adda

Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa, kuma Gwamnan Jihar Filato, Simon Lalong, ya ce a yanzu yankin Arewa…

Read More

ZAƁEN 2023: APC za ta iya faɗuwa zaɓe idan ba ta tashi tsaye ba -Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ja kunnen jam’iyyar APC cewa idan ba ta yi da gaske ba,…

Read More

GOBARA DAGA TEKU: Hasalallun Ƴan APC sun maka jam’iyya kotu su na ƙalubalantar gangami da shugabancin Mala Buni

Tunanin da jam’iyyar APC ke yi na shirya gangamin taron ƙasa na neman samun cikas, yayin…

Read More

TATTAUNAWAR SHUGABAN ƘASA: Batutuwa 10 Da Buhari Ya Bijiro Wa ‘Yan Najeriya Da Su

Tattaunawa biyu da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi da gidan talbijin na Channels da na NTA…

Read More

KORONA: Tabbas Nau’in Omicron na kisa da jikkita mutane idan aka kamu – Inji WHO

Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa nau’in Omicron na jikkita mutane idan suka…

Read More

KISAN GILLAN ZAMFARA: An tsinci gawarwakin mutane sama da 50 a daidai gogarma Bello Turji zai koma daji da zama

Mazauna kananan hukumomin Anka da Bukkuyum a jihar Zamfara sun bayyana cewa sun tsinci gawarwakin mutane…

Read More

Mijina na taramin gajiya da yawan jima’i, na gaji da auren haka nan – Inji matar Lawal a Kotu

A ranar Juma’a ne Olamide Lawal ta shigar da kara a kotun gargajiya na Grade ‘A’…

Read More

Mijina na taramin gajiya da yawan jima’i, na gaji da auren haka nan – Inji matar Sa’idu Lawal a Kotu

A ranar Juma’a ne Olamide Lawal ta shigar da kara a kotun gargajiya na Grade ‘A’…

Read More