KURUNKUS: Na zo fadar Buhari in sanar masa ‘zan yi takarar shugabancin Najeriya a 2023’ – Tinubu

Jagoran jam’iyyar APC kuma jigo a tafiyar shugaba Buhari tun daga 2015 zuwa yanzu Bola Tinubu…

Read More

KADUNA: Tunda mijina ya kora ni gida, bai zo ba, bai aiko ba, Ina so in sani ko ya hakura da ni ne ko A’a? – Sakina Lawal a Kotu

Wata matan aure Sakina Lawal ta kai karar mijin ta Aliyu Isah kotun Magajin Gari dake…

Read More

YAJIN AIKIN ADAIDAITA SAHU: Da Gaske Gwamnatin Kano Ba Ta Da Tausayi? Daga Bashir Mohammed

Duk Dan Ƙasa nagari ba zai goyi bayan mutanen da suke taka doka ba – ballantana…

Read More

Gwamna Bagudu ya taya Buhari murnar sakin ɗaliban Yawuri 31, bayan shafe watanni shida a hannun ‘yan bindiga

‘Yan bindiga sun sako ɗaliban Kwalejin Yauri su 30 da malamin su ɗaya, bayan sun shafe…

Read More

GASAR CIN KOFIN AFRICA: Ko mikiyar Najeriya za ta iya caccake idanun ‘Fir’aunonin Masar?

Wasan da Najeriya za ta fafata da Masar a ranar 12 Ga Janairu, zai kasance mafi…

Read More

Gwamnatin Kaduna ta maida tsarin karatun makarantun jihar zuwa kwanaki 4 duk Mako

Kwamishinan Ilimin jihar Kaduna ta sanar da buɗe duka makarantun jihar ranar 10 ga watan Janairu…

Read More

Kanawa sun yi ragaraga da NECO cikin Ɗalibai 89,000 da suka rubuta jarabawar, ɗalibai 80,000 sun cinye duka darussa 9 – Kwamishina Kiru

Kwamishina Ilmin Jihar Kano Sanusi Kiru ya bayyana cewa ɗalibai da suka rubuta jarabawar NECO a…

Read More

DAJIN DAKE KAMA MAHAIFA: WHO ta yi kira a tsananta yin rigakafi

Idan ba a manta ba sakamakon binciken da kungiyar kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta gudanar…

Read More

ANA WATA GA WATA: An gano sabuwar nau’in Korona mai suna ‘IHU’ a kasar Faransa

Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa an gano wata sabuwar nau’in cutar korona…

Read More

Akalla mutum 6 ne suka jikkata a rikin fulani makiyaya da manoma a Jigawa

Kwamishinan Ƴan sandan jihar Jigawa Aliyu Tafida ya bayyana cewa mutum shida sun ji rauni kuma…

Read More