SIYASAR JAJEN AMBALIYA: Atiku zai karaɗe jihohin da su ka yi fama da ambaliya, bayan Tinubu ya je wa Kanawa jaje

Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar zai fara rangadin zuwa jaje a jihohin…

Read More

‘Kada ki bari wani ko wasu su mamaye gwamnatin maigidan ki’ – Gargadin Aisha Buhari ga uwargidan shugaban kasa mai zuwa

A hira da uwargidan shugaban kasa da Aisha Buhari ta yi da BBC, ta baiwa uwargidan…

Read More

Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 31, sun kama 70 a yankin Arewa maso Gabas

Hedikwatar Hukumar tsaron ƙasa DHQ ta bayyana cewa dakarun rundunar ‘Operation Hadin Kai OPHK sun kashe…

Read More

RIGIMAR MASU FUKAFUKI: Dalilin da ya sa mu ke adawa da kafa Nigeria Air -Masu harkokin jiragen cikin gida

Yayin da Shugaba Muhammadu Buhari ya ce tilas ne Nigeria Air ya fara zirga-zirga nan da…

Read More

2023: Tinubu ya sha alwashin ci gaba da ayyukan raya ƙasar da Gwamnatin Buhari ta gina

Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin APC, Bola Tinubu, ya sake jaddada alwashin cewa idan aka…

Read More

ALWASHIN GUMI GA PETER OBI: Idan na gamsu da yadda za ka sauya fasalin Najeriya, zan dangwala maka ƙuri’a

A ranar Litinin ce ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar LP, Peter Obi ya yada zangon…

Read More

Kotu ta yanke wa mutumin da ya yi wa ‘yar shekara 17 fyade hukuncin daurin rai da rai

Kotun dake sauraren kararrakin fyade da cin zarafin mata da yara kanana dake Ikeja jihar Legas…

Read More

Akwai akalla katin zaɓe 13,442 da ba a karba ba a jihar Borno – INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar cewa akwai katin zaɓe 13,442 da…

Read More

NA CIKA ALKAWARIN DA NA ƊAUKA WA ƳAN NAJERIYA: Jirgin Nigeria Air zai fara tashi cikin Disamba – Buhari

Yayin da talakawa a faɗin ƙasar nan ke fama da ƙuncin rayuwa da tsadar abinci da…

Read More

KUSKURE: Ba da gangar Tinubu ya ce El-Rufai ya maida Kaduna ƙazamin birni daga ruɓaɓɓen birni ba – Onanuga

Yayin da Tinubu ke bai wa Gwamna Nasiru El-Rufai shawarar kada ya zubar da makaman siyasa…

Read More