Kwamitin Majalisa ya zargi Ministar Kuɗi da Shugaban Kasafin kuɗi da laifin yi wa yaƙi da rashawa zangon ƙasa

Kwamitin Lura da Kuɗaɗe na Majalisar Wakilai ta Tarayya, ya nuna matuƙar damuwa dangane da ƙwangen…

Read More

2023: Za mu yi wa Atiku ritayar dole, ya koma gallafirin sa a Dubai – Kashim Shettima

Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyyar APC, Kashim Shettima, ya bayyana Atiku Abubakar da cewa…

Read More

Na kama matata ‘Turmi da Taɓarya’ da ɗan uwana suna lalata – Magidanci a Kotun Abuja

Wani magidanci mai suna Justine Onu dake zaune Abuja ya roki kotun Jikwoyi ta raba auren…

Read More

MATSALAR TSARO: Buhari ya kira Majalisar Tsaron Ƙasa zuwa taron gaggawa

Shugaba Muhammadu Buhari ya kira Majalisar Tsaron Ƙasa taron gaggawa domin tattauna batutuwan da su ka…

Read More

Dalilin da ya sa Gwamnatin Tarayya ke ciwo bashin da ya wuce ƙa’ida -Zainab, Ministar Kuɗi

Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ta bayyana cewa babu wata mafita sai Najeriya ta ciwo bashi…

Read More

2023: Dalilin da ya sa ba a jin rugugin rundunar yaƙin Atiku a Ribas -Gwamna Wike

Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas, ya bayyana dalilin da ya sa ba a ganin hotunan…

Read More

Kotu ta ƙwatar wa Gwamnatin Tarayya maka-makan gidajen Diezani a Abuja

A ranar Litinin ɗin nan ce Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ta bayar da umarnin kammala…

Read More

SABON TARIHI A INGILA: Rishi Sunak, ɗan asalin nahiyar Asiya zai zama Firai Ministan Birtaniya

Rishi Sunak ɗan asalin nahiyar Asiya na shirin zama sabon Firai Ministan Birtaniya, bayan janyewar da…

Read More

Buhari ya karrama Minista Sadiya da kyautar inganci da sadaukarwa a aiki

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar da kyautar karramawa ga Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta…

Read More

RUNDUNAR ATIKU A BENIN: ‘Zan ƙara wa jihohi da ƙananan hukumomi ƙarfin iko’ idan na zama shugaban kasa – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa idan aka zaɓe shi,…

Read More