Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

Gwamna Nyesom Wike ya bayyana cewa wasu manyan ‘yan maular kuɗaɗen haya daga PDP ne ke…

Read More

RIKICIN PDP: Ayu ya musanta karɓar harƙallar naira biliyan 1, ya yarda ya karɓo miliyan 100 hannun wani gwamna

Makonni uku bayan Gwamna Nyesom Wike na Ribas ya zargi Shugaban PDP, Iyorchia Ayu da tarɓar…

Read More

Kotu ta wanke Nnamdi Kanu daga shari’ar Kamo shi daga Kenya, amma ba ta wanke shi daga tuhumar tserewa bayan beli ba – Gwamnatin Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta maida raddi da kuma ƙarin haske dangane da sallamar da ake cewa Kotun…

Read More

Sanatoci sun wargaje ginjin Kasafin 2023, sun ce akwai ƙura, hazo da dattin ruwan kwatami a ciki

A ranar Laraba ce Majalisar Dattawa ta fara zaman nazarin Kasafin 2023 na naira tiriliyan 20.5,…

Read More

RIKICIN DANGOTE DA YAHAYA BELLO: Gwamnatin Yahaya Bello, ba ta da haƙƙi ko na takardar buhun siminti a kamfanin

Gamayyar Rukunin Kamfanonin Ɗangote Industries Ltd, ya fitar da kakkausan raddi ga Gwamnatin Jihar Kogi dangane…

Read More

Zan fi maida hankali wajen bunkasa Ilimi a Kasar nan – Kwankwaso a Legas

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana wa dandazon magoya bayan…

Read More

Jirgin yaƙin PDP na tangal-talgal saboda gwamnoni biyar sun ƙi hawa a yi lodin kamfen tare da su

Duk da cewa jam’iyyar PDP ta ƙaddamar da kamfen ɗin yaƙin neman zaɓen 2023 a Akwa…

Read More

Nan da kwanaki 80 za a kakkaɓe duk wata matsalar tsaro baki ɗaya – Aregbesola, Ministan Cikin Gida

Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa nan da watan Disamba…

Read More

CIKIN ƊAURARRU 75,635: Minista Aregbesola na so a saki 22,680 daga kurkuku

Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya bayyana cewa zai gana da gwamnonin Najeriya, domin su…

Read More

Komin daren daɗewa sai an sake kamo dubban ‘yan kurkukun da su ka arce – Minista Aregbesola

Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya tabbatar da dubban ɗaurarrun da su ka tsere daga…

Read More