TALLE BAI YI WA AUDI GORI: Gwamna Wike ya ce Dino Melaye ba shi da natsuwa, kimtsi da kamun kan da zai riƙe muƙamin gwamna

Gwamna Nysome Wike na Jihar Ribas ya ce tunanin da Dino Melaye ke yi na zama…

Read More

KIBIYAR AJALI: An ƙone wanda ake zargin ya saci wayar hannu ƙurmus

Wani matashi mai shekaru 22 ya gamu da ajalin sa ta mummunar hanya, yayin da mafusata…

Read More

BABBAN RASHI: Tsohon Ministan Shari’a, kuma tsohon Shugaban Kotun Ƙasa da Ƙasa, Bola Ajibola ya rasu, an bizine shi a Ogun

A cikin alhini an bayyana rasuwar tsohon Mai Shari’a a Kotun Duniya, kuma tsohon Ministan Shari’a,…

Read More

KISAN FIYE DA MUTUM 120 A BENUWAI: Buhari ya umarci jami’an tsaro su kawo ƙarshen zubar da jinin faɗan ƙabilanci

Shugaba Muhammadu ya yi tir da mummunan rikicin ƙabilancin da ya ɓarke a cikin wasu ƙabilu…

Read More

Gwamnatin Najeriya ta bada Juma’a da Litinin ranakun hutun Easter

Gwamnatin tarayya ta bayyana ranakun Juma’a 7 da Litinin 10 ga Afrilu hutun Easter. Babban sakataren…

Read More

MANHAJAR TATTARA SAKAMAKON ZAƁE: Lai Mohammed ya saki layin INEC, sai ya ɗora laifin kan ‘yan jarida

Kwana ɗaya bayan Ministan Yaɗa Labarai, Lai Mohammed ya furta kalaman da su ka sha bamban…

Read More

SHARI’AR MAKWABTA DA ZAKARA A KANO: Makwabta sun yi nasara, an umarci Shu’aibu ya yanka zakarar

Kotun majistare dake Gidan Murtala a jihar Kano ta umarci wani Isyaku Shu’aibu da ya yanka…

Read More

ZALUNCI KO MUGUNTA: Yadda saurayi ya shake budurwarsa sai da ta mutu saboda ta ki zubar da cikin da yayi mata a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta tsinci gawar wata budurwa a gefan titi…

Read More

Yadda ƴan bindiga suka yi garkuwa da dalibai 10 na makarantar Sakandare a Kachia, Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa ta samu rahoto daga jami’an tsaro cewa ‘yan bindiga sun…

Read More

ZARGIN CIN AMANAR KASA: Obi ya ce sharri, bita-da-kulli da hassada ce ake yi masa don an ga ya lashe zaben 2023

Dan takarar shugaban kasa na LP Peter Obi ya yi suka ga kalaman da ake yadawa…

Read More