RIKICIN BAUCHI: Yadda hasalallun matasa suka cinna wa gidaje sama da 60, babura uku wuta sannan suka kashe wani dattijo

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta bayyana cewa wasu matasa sun kashe mutum daya, sun Kona…

Read More

Mutane da dama sun mutu a wani harin da Ƴan bindiga suka sake kaiwa a jihar Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da harin da ‘yan bindiga su ka sake kai wa a…

Read More

‘INKONKULUSIB’: Yadda NNPP ta ƙwace kujerar Majalisar Tarayya ta Fagge daga hannun APC a Kano

Ɗan takarar majalisar tarayya na NNPP, Muhammad Shehu ya lashe zaɓen wakilcin Majalisar Tarayya na Ƙaramar…

Read More

PDP ta yi rugurugu da APC a kujerun ƴan majalisar Wakilai, Bilbis ya Kada Marafa a kujerar sanata

Tsohon Ministan yaɗa labaran Ikra Aliyu Bilbis na jam’iyyar PDP ya kada Kabiru Marafa na jam’iyyar…

Read More

INEC ta yi fatali da sanarwar nasarar da Kwamishinan Zaɓe ya yi giringiɗishin cewa Binani ta APC ta yi, ta gayyaci Baturen Zaɓe da Kwamishina zuwa Abuja

Hedikwatar Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta yi fatali da gaggawar bayyana sakamakon nasarar da Kwamishinan…

Read More

‘INKWANKULUSIB’: Doguwa, Ɗan Majalisar da ake tuhuma da kisan kai ya lashe zaɓen Tudun Wada/Doguwa a Kano

Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Tarayya, Ado Doguwa, kuma wanda ake zargi da laifin kisan kai…

Read More

Ɗan cikas ɗin da aka samu a zaɓen shugaban ƙasa bai isa ya sauya sakamakon zaɓe ba – Matsayar rundunar Tinubu

Rundunar Yaƙin Neman Zaɓen Bola Tinubu ta fantsama taron ganawa da manyan ‘yan jaridu na duniya,…

Read More

ZARGIN ZINA: Zainab na ci amanar aure – Korafi Yahaya a Kotun Abuja

Babban kotu dake Gwagwalada, Abuja ta raba auren shekara 15 dake tsakanin Okpanachi Yahaya da Zainab…

Read More

Gwamnan Kogi ya kira Shugaban Majalisa ‘ɗan ta’adda’, shi kuma ya yi murabus a fusace

Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dokokin Jihar Kogi, Muktar Bajeh, ya sauka daga muƙamin sa domin…

Read More

MARTANIN DINO MELAYE GA WIKE: ‘In dai gaɓotari da galhanga irin Wike da Yahaya Bello za su yi gwamna, ai na ma fi su cancanta

Tsohon Sanata Dono Melaye, ɗan siyasar da ba ya barin ta-kwana, ya maida wa Gwamna Nysome…

Read More