Ɗiyar Ƴar’Adua da Ministan Abuja sun ruƙume a kan wani kantamemen fili a Abuja

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ƙi amsar roƙon da Zainab Ƴar’Adua ta yi mata,…

Read More

An damƙe wanda ya ɗauki nauyin kashe Shugaban Haiti don ya maye gurbin sa

Shugaban ‘Yan Sandan Ƙasar Haiti ya bayyana wa manema labarai cewa an kama wanda ya ɗauki…

Read More

KORONA: Yadda dubban fasinjojin jiragen da ya kamata a killace daga sauka ke sulalewa cikin jama’a – Gwamna Sanwo-Olu

Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu, ya bayyana cewa kashi 18 na fasinjojin da su ka shigo…

Read More

Cin kofi da saura wa Ingila duk da shafe shekaru 55 tsit

A wasan karshe da aka buga tsakanin Kasar Ingila da Italiya, Italiya ce ta yi nasara…

Read More

El-Rufai ya ayyana Litinin ranar jimamin rasuwar Bantex

Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya bada hutun ranar litinin ga ma’aikatan jihar domin yin jimamin tsohon…

Read More

COPA AMERICA: Yadda Di Maria ya yaye wa Messi kunyar ƴan adawa a duniya

Bayan tashi daga wasan ƙarshe na Kofin Copa America wanda Ajentina ta lashe Brazil da ci…

Read More

SHIRIN NOMAN RANI A KANO DA JIGAWA: Manoma Na Murna, Fulani Na Kuka

Taron buɗe gagarimin Shirin Bunƙasa Noman Rani a Kano da Jigawa, wanda Gwamnatin Tarayya ta damƙa…

Read More

KORONA: Da ka ƙi yin rigakafi gara a ɗirka maka, ba kowa allurar ke wa illa ba – WHO

Hukumar Lafiya ta Majalisar Ɗinkin Duniya (WHO), ta ƙara nanata cewa yin allurar rigakafin korona ya…

Read More

Za muyi rashin marigayi Barnabas Bantex – El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya sanar da rasuwar ysohon mataimakin sa, Barnabas Bala Bantex a…

Read More

RASHIN TSARO YA DAGULE: An sace Sarki sukutum da iyalan sa 12 a Kaduna

Ƴan bindiga sun sun yi wa garin Kajuru shigar-kutse, su ka yi gaba da Sarkin Kajuru,…

Read More