ƘUNCIN RAYUWA: Doya ta gagari mutanen Enugu, sun koma yi wa dankali cin hannu-baka-hannu-ƙwarya

Wasu mazauna Enugu sun koma cin dankali ganin yadda farashin doya ya cilla sama, ya gagari…

Read More

SHUGABANCIN NAJERIYA: A koma tsarin karɓa-karɓa, kowane yanki ya yi mulki shekaru huɗu kacal ya sauka -Ekweremadu

Tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ike Ekweremadu ya bada shawarar a yi wa kundin mulkin Najeriya…

Read More

Kamfanin Simintin BUA ya bi sahun na Ɗangote, shi ma ya ƙara fasashin siminti

Masu masana’antun sarrafa siminti na ci gaba da gasa wa masu gina gidaje aya a kai,…

Read More

Shehu Sani ya fice daga PRP

Tsohon sanatan da ya wakilci Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa daga 2015 zuwa 2019, Sanata…

Read More

Yadda mutanen Kajuru suka dunguma fadar sarki Alhassan bayan sakin sa da ƴan bindiga suka yi

Mutanen garin Kajuru sun ɗunguma fadar maimartaba sarkin Kajuru Alhassan Adamu domin nuna farin ciki da…

Read More

Wahayi aka yi mana daga sama kada mu binne mahaifiyar mu idan ta mutu – Ya’yan wata marigayiya

A garin Benin babban birnin jihar Edo wasu mata biyu suka boye gawar mahaifiyar su a…

Read More

‘Yan sanda sun kama dillaliyar siyar da jarirai a Enugu

Rundunar ‘yan sanda jihar Enugu sun kama Blessing Eze mai shekara 27 da laifin killace wasu…

Read More

KWALARA: Mutum 973 sun kamu, 17 sun mutu a Najeriya

Hukumar kula da hukumar babban birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa wasu mutum 8 sun kamu…

Read More

AREWA A HANNUN ‘YAN BINDIGA: Waɗanda su ka yi garkuwa da Sarkin Kajuru sun nemi fansar naira miliyan 200

Waɗanda su ka yi garkuwa da Sarkin Kajuru a Jihar Kaduna sun nemi a biya su…

Read More

2019 ZUWA 2021: An haifi jarirai sama da 17,000 a sansanin ƴan gudun hijira 18 a Barno

Ƙungiyar Masu Lura da Lamurran ‘Yan Gudun Hijira ta Ƙasa-da-ƙasa (IOM), ta bayyana cewa ƙididdiga ta…

Read More