NOMAN RANI: Gwamnatin Tarayya ta damƙa wa manoman Jigawa hekta 289

Gwamnatin Tarayya ta maida wa manoman Jigawa hekta 289 na gonakin noman rani a ƙarƙashin Shirin…

Read More

SHUGABANCIN NAJERIYA A 2023: Tsarin karɓa-karɓa ba ya cikin tsarin mulki – Yahaya Bello

Gwamnan Jihar Kogi ya yi fatali da tsarin karɓa-karɓa, ya na mai cewa ba ya cikin…

Read More

Tunda sabuwar nau’in Korona, Delta ta bullo a Najeriya, aka fara samun karin mutane da ke kamuwa da Korona

Hukumar NCDC ta sanar da ƙarin mutum 186 da suka kamu da Korona a Najeriya ranar…

Read More

Muna rokon Buhari ya saka dokar hana cin Kare a Najeriya – Natasha Choolun

Wata mai rajin kare dabbobi, mazauniyar kasar Birtaniya Natasha Choolun ta bayyana cewa akalla mutum 10,000…

Read More

Mu dai ba za muyi rigakafin Korona ba, masu yi su je can su yi, muna cikin koshin lafiya – Inji wasu mata a Sokoto

Tun bayan bullowar cutar Korona a Kasar nan mutane da dama ba su yarda cewa akwai…

Read More

TAZARAR HAIHUWA: Ana daukan cikin da ba a shirya masa ba akalla miliyan 2.5 a Najeriya duk shekara

Wasu jami’an lafiya sun bayyana cewa mata na daukan cikin da basu shirya masa ba akalla…

Read More

TARIN FUKA: Yadda cutar ke cigaba da yaduwa a Najeriya saboda sakacin mahukunta – Binciken IHVN

Sakamakon binciken da hukumar gudanar da bincike kan kwayoyin cutar ‘virus’ ta Najeriya IHVN ya nuna…

Read More

Yadda Mahara suka sako dalibai da Malaman Kwalejin Kimiyya da Fasaha na Nuhu Bamalli, Zaria

A ranar Juma’a ne dalibai 6 da malamai 2 suka hadu da iyalansu bayan sakin su…

Read More

SUNAYE: Buhari ya nada Sarkin Musulmi, da manyan sarakuna 41 shugabannin jami’o’in kasar nan

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin sarkin musulmi Sultan Sa’ad Abubakar, Ooni na Ife,…

Read More

Yadda aka bindige mutum 48 a yankin Maradun, mahaifar gwamna Matawalle

Da yammacin nan ne aka yi jana’izar mutum 48 waɗanda ‘yan bindiga su ka bindige cikin…

Read More