FARMAKIN GIDAN KASON JOS: An kamo fursinoni 21 daga cikin 252 da suka arce

A ranar Talata ne hukumar NCoS ta bayyana cewa ta kamo fursinoni 21 daga cikin 252…

Read More

‘Yan bindiga sun sace sama da mutum 20 a unguwar Gimbiya dake Sabon Tasha, Kaduna

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutum sama…

Read More

FARMAKIN GIDAN KASON JOS: Mutum 10 sun mutu, 252 sun arce

Hukumar NCoS ta bayyana cewa mutum 10 sun mutu sannan fursinoni 252 sun gudu sandiyyar harin…

Read More

KASUWAR GWAL A KANO: Najeriya za ta magance asarar dala biliyan 9 da ake yi a haƙar zinari duk shekara

Najeriya ƙasa ce da Allah ya albarkace ta da ma’adinai, waɗanda su ka haɗa har da…

Read More

TALAUCHI DA MATSIN TATTALIN ARZIKI: Yadda Gwamnatin Buhari Ta Hakawa Kanta Rami, Daga Ahmed Ilallah

A yanzu dai, bai gaza wasu wattanni ba gwamnatin Muhammadu Buhari zata gama wa’adin ta na…

Read More

Kano da Legas na buƙatar ƙarin kaso mai tsoka na kuɗaɗen shiga

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano, ya ce jihohin…

Read More

Gwamnatin Buhari za ta rabawa ƴan Najeriya tallafin mai

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter Gwamnatin Tarayya za ta raba wa dukkan ƴan Najeriya N5,000…

Read More

Gwamnonin jihohi za su goyi bayan cire tallafin man fetur baki ɗaya – El-Rufai

Raba a Facebook Tura zuwa Twitter Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce gwamnatocin jihohi a…

Read More

ILIMI YA SHIGA GARARI: An ƙara kuɗin WAEC kuma an riƙe jarabawar ɗaliban da ake bin jihohin su bashin kuɗin jarabawa

Hukumar Shirya Jarabawar Kammala Sakandare (WAEC), ta ƙara kuɗin jarabawa daga naira 13,950 zuwa naira 18,000.…

Read More

Tabbas ‘yan bindiga sun sace matafiya da dama a titin Abuja-Kaduna, amma mun ceto mutum 11 cikin su – Kwamishina ‘Yan sandan Kaduna

Kwamishina ‘yan sandan jihar Kaduna Abdullahi Mudassiru ya tabbatar da kisan da ‘yan bindiga suka yi…

Read More