DA DUMI-DUMINSA: Gamayyar Ƙungiyoyin matuƙa baburan adaidaita sahu na Jihar Kano sun janye yajin aiki

Lauyan da ke kare ƙungiyar Barrister Abba Hikima shine yayiwa ƴan jaridu bayani, bayan kammala zama…

Read More

Jami’an tsaro sun kashe ‘yan bindiga biyar a karamar hukumar Giwa

Kwamishinan tsaron jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya bayyana cewa jami’an tsaro sun yi galaba akan wasu…

Read More

Gwamnatin Buhari za ta murkushe ‘yan bindiga a kasar nan – APC

A ranar Litini ne Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta dada jaddawa ‘yan Najeriya cewa gwamnatin…

Read More

APC ta maida wa Shehu Sani martani, ta ce Kaduna ba ta masu ‘kashe wando a yanar gizo ba ce’

Jam’iyyar APC ta maida wa sanata Shehu Sani martani inda ta ce shugabancin jihar Kaduna ba…

Read More

Kwanan nan za a ƙara ɗaukar matasan N-Power 400,000 – Minista Sadiya

Ministar Ayyukan Agaji, Jinƙai da Inganta Rayuwa, Sadiya Farouq ta bayyana cewa kwanan nan za a…

Read More

Kotu ta bada belin ‘yan buyagin da su ka kai hari gidan Babbar Mai Shari’a Mary Odili

Babbar Kotun Tarayya ta bada belin mutum 11 daga cikin mutum 15 ɗin da aka gurfanar…

Read More

SA-IN-SAR HANA JIRAGE ZIRGA-ZIRGA: Najeriya ta yi ramuwa kan Birtaniya, Canada da Saudiyya

Daga ranar 14 Ga Disamba ne Najeriya za ta hana jiragen sama da su ka fito…

Read More

‘Allah ya isa tsakanina da wanda ya kantara karyar wai zan koma PDP’ – Gwamna APC

Gwamnan jihar Ebonyi ya karyata raɗeraɗin wai zai koma jam’iyyar PDP da ya baro. Gwamnan Umahi…

Read More

BAYAN ISAR TAWAGAR SHUGABAN ƘASA A SOKOTO: ‘Yan bindiga sun kwashi mutane a garuruwa 5, sun yi kisa, kuma sun sace Limamin Gatawa

Yanzu haka dai Babban Limanin Gatawa na Masallacin Izala da ke cikin yankin Ƙaramar Hukumar Sabon…

Read More

Kotu ta bada belin wanda aka kama da katin ATM 2,863 a filin jirgin saman Legas

A ranar Laraba ce Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ta fara sauraren ƙarar da EFCC ta…

Read More