TSARO: An kashe ‘yan sanda uku da wasu mutane 18 a cikin makon jiya a Najeriya

Akalla mutum 21 ne suka rasa rayukansu a cikin makon jiya a Najeriya. Daga cikin mutum…

Read More

SHARI’AR HARƘALLAR YI WA CIYAWA FITIKIN NAIRA MILIYAN 544: Kotu ta ƙi amincewa da shaidun da EFCC ta gabatar don a ɗaure Babachir Lawal

Mai Shari’a Charles Agbaza na Babbar Kotun Abuja ya yi fatali da hujja da shaidar da…

Read More

FARGABAN HARIN DAUKAN FANSA: Mazauna kwatas din Mareri a garin Gusau sun arce daga gidajen

Mazaunan kwatas din Mareri dake garin Gusau jihar Zamfara sun arce daga gidajen su a dalilin…

Read More

FARGABAN HARIN DAUKAN FANSA: Mazauna kwatas din Mareri a garin Gusau sun arce daga gidajen Mazaunan…

Read More

Gwamnatin Kaduna za ta kashe naira biliyan 4 wajen tallafawa matalauta miliyan 2 – In ji Sani

Kwamishinan Kasafin kudi na Jihar Kaduna, Mohammed Sani ya bayyana cewa gwamnatin jihar za ta kashe…

Read More

Rundunar ‘yan sanda Katsina ta kwato rokokin da manyan bidigogi sama 100 daga ‘yan bindiga a 2021 – Gambo

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Katsina Gambo Isah ya bayyana cewa dakarun ‘yan sanda a jihar…

Read More

GOMA DA GOMA: Muhyi ya maka Ganduje a Kotu

Tsohon shugaban Shugaban Riƙon Hukumar Hana Cin Hanci da Karɓar Ƙorafe-ƙorafe ta Jihar Kano, Muhyi Magaji…

Read More

JIHAR ZAMFARA: Ka wa Allah ka sa baki ‘yan bindiga su dawo mana da ‘yan uwan mu da suka sace – Mutanen garin Nahuche ga Matawalle

A ranar Asabar ne mazaunan kauyen Nahuche dake jihar Zamfara suka yi tattaki zuwa fadar gwamnati…

Read More

ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Zamfara ta bayyana sanarwar kama wasu mutum huɗu da ake zargi da…

Read More

Gwamnatin Buhari ta sakar wa masu amfani da Tiwita mara, amma ta gindiya sharuɗɗa

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage dokar kulle shafin sada zumunta na soshiyal midiya na Tiwita,…

Read More