ZAƁEN 2023: Tinubu ya gana da Sanatocin APC, ya nemi su taimaka masa ya cika burin shugabancin Najeriya

Jagoran APC kuma wanda ke sahun gaba wajen ganin APC ta tsayar da shi takarar shugaban…

Read More

YAƘI BAƘON RAGGO: Ukraniya ta janye tunanin shiga ƙungiyar NATO – Zelensky, Shugaban Ukraniya

Shugaban Ukraniya Zelensky ya bayyana cewa Ukraniya ta haƙura da shiga ƙungiyar ƙawancen Sojojin Taron Dangi…

Read More

‘Daga sama aka ce min na fito takarar shugabancin APC’ – Sanata Adamu

Tsohon Gwamnan Jihar Nassarawa, Sanata Abdullahi Adamu ya bayyana cewa wasu manya kuma ƙusoshin jam’iyyar APC…

Read More

MATSALAR MAI TA KARYA FUKAFUKIN JIRAGE: Man da ke gare mu bai wuce na zirga-zirgar kwana uku ba -Masu kamfanonin jiragen sama

Masu kamfanonin zirga-zirgar jiragen sama a Najeriya sun bayyana cewa wadataccen man da su ke da…

Read More

GAGARIMAR MATSALAR MAI: ‘Za mu rufe dukkan gidajen radiyo da talabijin na Arewa’ -Masu kafafen yaɗa labarai

Ƙungiyar Masu Gidajen Radiyo da Talabijin na Arewa (NBMOA), sun koka dangane da matsalar ƙaranci da…

Read More

TSUMAGIYAR KAN HANYA: ‘Yan Najeriya miliyan 19.4 za su fuskanci yunwa da barazanar rashin abinci a cikin Agusta, 2022 -FAO

Hukumar Abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta tabbatar da cewa aƙalla ‘yan Najeriya miliyan 19.4 ne…

Read More

YAƘIN RASHA DA UKRAINE: NATO da Amurka sun ce ba za su tafi Rasha da yaƙi ba, Ukraine ta kare kan ta kawai

Bayan Shugaban Rasha Viladimir Putin ya gargaɗi NATO da Amurka cewa zai hargitsa Turai kakaf da…

Read More

YAƘIN RASHA DA UKRANIYA: Iliya Ɗanmaikarfi ya ƙwace tulunan makamashin nukiliyar Waldiman Birnin Ƙib

A ƙazamin yaƙin mamayar Ukraniya da ƙasar Rasha ke yi, lamarin da ya yi kama da…

Read More

JARABAWAR WAEC: Kasa da kashi 50 cikin 100 ne suka ci darussa biyar da suka hada da lissafi da turanci a bana – WAEC

Hukumar shirya jarabawar WACE ta bayyana cewa kashi 48.61% na dalibai ne suka yi nasarar cin…

Read More

ZAƁEN SHUGABANNIN GUNDUMAR FCT: INEC ta tura Manyan Kwamishinoni 3 wajen zaɓen ƙananan hukumomin Abuja

Yayin da ya rage saura kwanaki uku zaɓen yankunan FCT Abuja, Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC)…

Read More