AMAI DA GUDAWA: Mutum 2,187 sun kamu cutar ta yi ajalin mutum 233 a cikin watanni 9 a Najeriya – NCDC

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta garggadi mutane da su kara mai da hankali…

Read More

Dalilin da ya sa aka yi hani da goge kunne tun daga ranar da aka haifi mutum har ya rasu – Likita

Wani kwararrun likitan kunne, hanci da makogwaro a jihar Enugu Chijioke Anekpo ya yi karin haske…

Read More

ZAZZABIN LASSA: An samu karin mutum shida da suka kamu da cutar, mutum daya ya mutu a Najeriya

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa an samu karuwar wasu mutum shida…

Read More

Gwamnati ta kirkiro wani shiri don dakile yaduwar Kanjamau a Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta kadamar da shirin dakile yaduwar cutar kanjamau a kasar nan mai taken ‘Youthful…

Read More

AMBALIYAR RUWA: Mata 25 sun haihu a sansanin da aka kebe wa wadanda suka rasa matsugunan su a jihar Jigawa

Akalla jarirai 25 ne aka haifa a sansanin da aka kebe wa wadanda suka rasa matsugunan…

Read More

Cutar kwalara ta ɓarke a sansanin ‘tubabbun ‘yan Boko Haram’, har ta kashe biyu, wasu na kwance asibiti

Aƙalla mutum biyu cutar kwalara ta kashe kuma aka kwantar da wasu da dama asibiti, yayin…

Read More

MONKEY POX: Mutum 21 sun kamu a cikin mako daya a Najeriya – NCDC

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa mutum 21 sun kamuwa da cutar…

Read More

MONKEY POX: Mutum 524 sun kamu, mutum 12 sun mutu a Afirka

Sakamakon yaduwar cutar monkey pox da kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta fitar ya nuna…

Read More

KORONA: Mutum 103 sun kamu, 6 sun mutu a jihar Adamawa

A cigaba da ƴaduwar Korona a Najeriya, jihar Adamawa ta samu mutum 103 da suka kamu…

Read More

KORONA TA GAMU DA KIMIYA: Chana ta kirkiro maganin shaƙe ta hanci maimakon allura don rigakafin Korona

Chana ta amince a fara amfani da maganin shaƙen daƙile cutar korona na farko, a matsayin…

Read More