Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana akan fa’ida ko muhimmancin azumi ga lafiyar…
Shin irin kwayoyin ‘Bakteriya’ da ake samu a madara ‘Yoghurt’ daidai yake da wanda ake samu a gaban mace? – Binciken Likitoci
Wasu masana daga kasar Amurka sun gudanar da bincike domin gano ko kwayoyin ‘Bakteriya’ da ake…
Kashi 1 bisa 6 na ilahirin balagaggun duniya na fama da ciwon kasa haihuwa – UN
Daraktan Hukumar Lafiya ta Majalisar Ɗinkin Duniya (WHO), Tedros Ghebreyesus, ya bayyana cewa kashi 1 bisa…
Mutum sama da biliyan biyu na fama da karancin ruwan sha a duniya – Majalisar Dinkin Duniya
Wani rahoton Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargaɗin cewa duniya na cikin barazanar fuskantar ƙarancin ruwan…
Yara Miliyan 78 Na Cikin Hadarin Kamuwa Da Cututtukan Da Suka Shafi Rashin Tsaftattacen Ruwan Sha A Najeriya – UNICEF
Asusun tallafawa yara kanana na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya ce kimanin yara miliyan 78 suna…
Rashin samun barci akalla na awa biyar na toshe jijiyoyin dake daukan jini a jikin mutum – Binciken Likitoci
Sakamakon bincike da aka gudanar ya nuna cewa mutanen dake samun barci kasa da sa’o’i biyar…
ZAZZABIN LASSA: Mutum 40 sun kamu, 5 sun mutu cikin kwanaki 7 a Najeriya
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa a cikin mako daya daga ranar…
Amurka ta kama ma’aikatan jinya 18 ‘yan Najeriya da jabun takardun kammala karatun nas
Kasar Amurka ta kai karar wasu ma’aikatan jinya dake aikin nas guda 18 ‘yan Najeriya kotu…
CUTAR DIPHTHERIA: Abubuwa 9 da ya kamata a sani game da cutar
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa mutum 123 sun kamu da cutar…