LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmanci Azumi Ga Jikin Bil’adama, Afrilu 13, 2023

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana akan fa’ida ko muhimmancin azumi ga lafiyar jiki tare da ma’aikaciyar jinya kuma Ungozoma Hauwa Abdullahi Danbatta.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar: