LAFIYA UWAR JIKI: An Samu Bullar Cutar Sankarau A Jihar Agadez Ta Jamhuriyar Nijar – Mayu 25, 2023

Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon wanda wakiliyar Muryar Amurka Hauwa Umar ta gabatar, yayi…

Read More

Yajin Aikin Likitoci: Za Mu Dauki Ma’aikatan Kiwon Lafiya Na Wucin Gadi – Gwamnatin Najeriya

Biyo bayan biris da gwamnatin Najeriya tayi na barazanar shiga yajin aiki da Kungiyar likitoci masu…

Read More

Cikin Jarirai mil 13.4 Da Ake Haifa Duk Shekara Mil Daya Suna Mutuwa

Kusan jarirai miliyan daya ne suke mutuwa a kowace shekara, bisa dalilan da suka shafi yanayin…

Read More

Najeriya Na iya Samun Karuwar Cutar Daji -NICRA

Cibiyar bincike da maganin cutar daji NICRAT ta bayyana damuwarta a game da rahoton samun sinadarin…

Read More

ZAZZABIN CIZON SAURO: WHO ta yi kira ga kasashen Afrika su ware isassun kudade domin dakile yaduwar cutar

Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta yi kira ga shugabanin kasashen Afrika da su ware…

Read More

Akwai akalla yara kanana sama da miliyan 2 da ba a taba yi musu allurar rigakafi ba a Najeriya – UNICEF

Asusun kula da al’amuran yara kanana na majalisar dinkin duniya UNICEF ya bayyana cewa an gano…

Read More

GARGADI GA MASU CIWON HAWAN JINI: Ku kaurace wa magani ‘Norvasc’ yana da hadarin gaske – Mahukunta

Gwamnatin jihar Edo ta gargaddi mutanen jihar da su nisanta kansu daga amfani da kwayoyin maganin…

Read More

LAFIYA UWAR JIKI: An Samu Bullar Cutar Karambau A Agadez, Afirilu 2, 2023

Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon yayi magana ne akan cutar karanbau da aka samu…

Read More

Gwamnati Ta Ba Da Izinin Amfani Da Maganin R21 Matrix

Gwamnatin Najeriya ta ba da izini na wucin gadi don amfani da maganin zazzabin cizon sauro…

Read More

Mutum sama da 4,000 sun kamu da zazzabin lassa a Najeriya – NCDC

Sakamakon yaduwar cutar zazzabin lassa da hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta fitar ya…

Read More