MAGANIN BABAN AISHA: Yadda jami’an NAFDAC suka yi wa kamfanin da ake hada maganin ‘Baban Aisha’ Diran Mikiya bayan PREMIUM TIMES ta bankado cakwakiyar da ke cikin hada wannan magani

Sanannen maganin Baban Aisha da ya karade musammam manyan birane a Arewacin Najeriya ya fada cikin…

Read More

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa A Kan Mura Da Dr. Lawal Musa Tahir – Yuni 15, 2023

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya mai da hankali ne a kan cutar mura…

Read More

An Daure Wata Mata A Ingila Saboda Zubar Da Tsohon Ciki

An yanke wa wata mata ‘yar shekaru 44 hukuncin daurin shekaru sama da biyu a gidan…

Read More

A DAINA CIN GANDA: Gwamnati ta gargaɗi mutane su daina cin ganda don guje wa kamuwa da cutar ‘Anthrax’

Gwamnatin Najeriya ta gargadi mutane su daina cin naman daji da ganda domin guje wa kamuwa…

Read More

TASHIN HANKALI: Saboda lalacewa yanzu, har Nas-Nas na fede mutum asibitoci

Shugaban kungiyar likitocin Najeriya NMA reshen jihar Enugu Celestine Ugwuoke ya yi kira ga gwamnatin jihar…

Read More

Kungiyar Ma’aikatan kiwon lafiya JOHESU ta fara yajin aikin gamagari

Gamayyar kungiyar Kiwon tafiya ta Kasa ta fara yajin aikin daga yau Alhamis 25 ga Mayu.…

Read More

A KWANA CIKIN SHIRI: Gagarimar annoba da tafi Korona bala’i na nan darkakowa – gargaɗin WHO

Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta yi kira ga kasashen duniya da kowa ya zauna…

Read More

Gwamnatin Tarayya ta gargaɗi likitoci kada su kuskura su tafi yajin aiki

Gwamnatin Tarayya ta gargaɗi Kungiyar Likitocin Najeriya ta NARD cewa kada su sake su fara jayin…

Read More

NAFDAC ta yi gargadi game da illar shan maganin kara karfin maza mai suna ‘PrimeZen Black 6000mg’

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta gargadi mutane da su nisanta…

Read More

LAFIYA UWAR JIKI: Matakan Da Ya Kamata A Dauka Don Kawar Da Mace-Macen Mata Masu Juna Biyu – Dr. Khalid Sanusi, Yuni 8, 2023

A satin da ya gabata shirin Lafiya Uwar Jiki ya tattauna kan abubuwan da ke haddasa…

Read More