KORONA TA DAWO GADAN-GADAN: Mutum 1,332 sun kamu, uku sun mutu a cikin mako daya a Najeriya

Ga dukan alamu cutar Korona ta sake darkakowa Najeriya a zango ta biyar inda daga ranar…

Read More

MATSALOLIN KIWON LAFIYA A MATAKIN FARKO: Jihohin Zamfara, Sokoto da wasu 16 ke kan gaba

Sakamakon bincike da aka gudanar a cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko a kasar nan ya…

Read More

Cutar kwalera ta yi ajalin mutum biyar a jihar Kano

Ma’aikatar kiwon lafiya ta jihar Kano ta bayyana cewa mutum 189 sun kamu da cutar kwalera…

Read More

MONKEY POX: Mutum 4 sun kamu a jihar Borno, mutum sama da 100 sun kamu a Najeriya

Ma’aikatar kiwon lafiya ta jihar Borno ta bayyana cewa mutum hudu sun kamu da cutar kurarraji…

Read More

Ƴan bindiga sun babbake cibiyoyin kiwon lafiya sun yi dalilin dole aka rufe wasu 69 a Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa ‘yan bindiga sun babbake cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko…

Read More

Mutum 77 sun kamu da Kanjamau a jihar Taraba

Gwamnatin jihar Taraba ta bayyana cewa mutum 77 sun kamu da cutar kanjamau a jihar. Gwamnatin…

Read More

Korona ta kwararo Legas da Abuja, mutane da dama sun kamu ranar Asabar

Alkaluman yaduwar cutar korona da hukumar NCDC ta fitar ya nuna cewa Korona fa ta danno…

Read More

Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Kafa Hukumar Kula Da Jinyar Marasa Galihu

An kaddamar da Hukumar da zata rika daukar dawainiyar jinyar marasa galihu dake cikin al’umma a…

Read More

Yadda Korona Ke Shafar Rayuwar Wadanda Suka Kamu Da Cutar Bayan Sun Warke

Jami’an kiwon lafiya a Amurka sun fada jiya Laraba cewa, kusan 1 cikin 5 na Amurkawa…

Read More

Mutum 36 sun kamu da cutar Monkey Pox a jihohi 14 a Najeriya

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa an samu karin mutum 141 da…

Read More