2023: Tinubu ya garzaya Landan, amma zai dawo dab da fara Kamfen

Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC ya tafi Landan a ranar Litinin, kwanaki kaɗan kafin…

Read More

2023: Atiku ya naɗa Shekarau, Saraki, Anyim masu bashi shawara na musamman

Ɗan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar ya naɗa tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau da…

Read More

2023: Kada ku kuskura ku zaɓi waɗanda za su kashe ku -Gargaɗin Jonathan ga matasa

Tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan, ya gargaɗi matasa da sauran ‘yan Najeriya cewa kada su kuskura…

Read More

TINUBU YA ƁALLO WA KAN SA RUWA: Gwamnonin APC sun fusata da jerin sunayen dakarun rundunar yaƙin Tinubu 422, sun yi barazanar yi masa zagon-ƙasa

Gwamnonin APC sun yi barazanar yi wa ɗan takarar shugaban ƙasa Bola Tinubu da jam’iyyar zagon-ƙasa…

Read More

IDAN KURA NA MAGANIN ZAWO…: PDP ta ce APC ta ji da matsalolin da ke jikin Tinubu, ta daina magana kan rikicin rundunar ATIKU 2023

Jam’iyyar PDP ta sake mayar wa APC raddi mai raɗaɗi, bayan Kakakin Kamfen ɗin APC, Bayo…

Read More

MARTANIN GWAMNATI GA ATIKU: ‘Idanun tattalin arzikin Najeriya garau su ke, ba su fama da dundumi’ -Lai Mohammed

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa furucin da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubakar ya yi cewa…

Read More

Hukumar NDLEA ta kama kwalaben kurkura 26,600 a Kano

Hukumar NDLEA reshen jihar Kano ta kama kwalaben’ Akurkura’ 26,600 a jihar. Hukumar ta kama Qasim…

Read More

2023: Mata 380 su ka fito takara a zaɓen Majalisar Dattawa da ta Tarayya – INEC

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa an samu mace ɗaya tilo ta fito takarar…

Read More

DA ƊUMI ƊUMIN SA: Kotu ta umarci kungiyar ASUU ta janye yajin dole, ɗalibai su koma makaranta

Kotun ‘Industrial’ a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya ta yanke hukuncin umartar kungiyar malaman jami’o’i su…

Read More

MURNA TA KOMA CIKI: Kotu a Jalingo ta kori Bwala daga takarar gwamna na jam’iyyar APC

Babbar Kotun Tarayya da ke Jalingo ta kori ɗan takarar gwamnan jihar Taraba na jami’iyyar APC…

Read More