Dogara ya fa ruɗe, Atiku ya ke wa aiki a boƴe, ya na ta wani tsalle-Tsalle – APC

Kakakin kwamitin kamfen din shugaban Kasa na APC, Bayo Onanuga ya zargi tsohon kakakin majalisar Tarayya,…

Read More

GARIN NEMAN ƘIBA: Wani matashi ya bindige ƙanin sa a ƙoƙarin gwajin laƙanin bindiga da aka basu

Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta bayyana cewa tana farautar wani matashi da ya kashe kanensa…

Read More

KASAFIN JAMI’O’I DA MANYAN MAKARANTU: Buhari ya ce gwamnati kaɗai ba za ta iya riƙe jami’o’i ba

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa za a kashe wa jami’o’in gwamnati da manyan makarantu naira…

Read More

CIKIN SHEKARU BAKWAI: Gwamnati na ta yi titina da tsawon su ya kai kilomita 1,500 – Buhari a jawabin Kasafin 2023

Shugaba Muhammadu Buhari ya jaddada cewa aƙalla gwamnatin sa ta gina titina a faɗin ƙasar nan…

Read More

Majalisar Dattawa ta amince da sunayen sabbin Kwashinonin Zaɓe, duk da ƙorafin cewa cikin su akwai ‘yan siyasa

A ranar Laraba ce Majalisar Dattawa ta amince da sunayen mutane 19 waɗanda Shugaba Muhammadu Buhari…

Read More

‘Yan sanda sun kama barawon da ke wafce kudin baiko a coci ba a sani

Rundunar ‘yan sandan jihar Ekiti ta kama wani barawon kudaden bakon da mutane suka tara a…

Read More

ZARGIN WATANDAR NAIRA BILIYAN 1: Fani-Kayode ya nemi jami’an tsaro su damƙe Ayu

Kakakin Yaɗa Labaran Rundunar Yaƙin Neman Zaɓen Bola Tinubu, Femi Fani-Kayode, ya yi kira ga jami’an…

Read More

KWAMACALA A APC: Shugaban jam’iyya Adamu ya zargi Tinubu da karya alƙawari, ya ce bai yi hakan ba

Sati ɗaya bayan Gwamnonin APC sun yi fatali da jerin sunayen Rundunar Kamfen ɗin Bola Tinubu…

Read More

2023: Yadda zan kawo ƙarshen masu neman kafa Biafra – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP a zaɓen 2023 mai zuwa z Atiku Abubakar, ya bayyana…

Read More

TIKITIN MUSLIM-MUSLIM: Shugaban Ƙungiyar Dattawan ‘Arewa Ta Tsakiya’ ya caccaki APC

Shugaban Ƙungiyar Dattawan Yankin Middle Belt, Monday Morgan, ya ragargaji APC saboda ta fitar da ‘yan…

Read More