Tambuwal ya haramta aiyyukan ƴan sa kai da ƴan leƙen asirin ƴan ta’adda a Sokoto

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya saka hannu a sabuwar dokar da ta haramta duk wani aiki na Ƙungiyar Sa Kai da ƴan leƙen asirin ƴan ta’adda a faɗin jihar Sokoto.

Gwamna Tambuwal ya saka hannun ne a wani taro na masu ruwa da tsaki akan sha’anin tsaro wanda aka gudanar a ranar Litinin 29 wa watan Nuwamba 2021 a ɗakin taro na Kwalejin Sultan Maccido Qur’anic Institute da ke birnin Sokoto, shafin Ofishin Mataimakin Gwamnan jihar ya ruwaito.

  • Facebook

    Twitter

Labarin bayaGwamnatin jihar Zamfara ta sanar da ranar buɗe hanyoyin sadarwa

Hausa Daily Times ingantacciyar kafar yaɗa labarai ce da ke da ƙwararrun ma’akata ƙarƙashin jagorancin ƙwararrun ƴan jarida.